SIFFOFFIN MAZA MASU MATSALA
*MAZAJEN DA YAKAMATA KIYI AHANKALI DASU*
🧑🏻💻👩🏽💻🧑🏻💻👩🏽💻🧑🏻💻👩🏽💻🧑🏻💻👩🏽💻🧑🏻💻👩🏽💻
1-WANDA KE DA YAWAN ZARGI:
mazaje masu dabi'a irin wannan babu hanyar da zaki'iyamusu matukar inzargin nasu yayi muni dakansu suke rusa soyayya dajindadin gidajensu.
2-MAROWACI:Dabi'a mai muni dake cutarda rayuwar y'amace tarayu akarkashin marowacin jagora wanda yakici yakibari aci ga wadata shida y'ay'a da iyali anacikin kuncin rayuwa.
3-NAMIJI MAI GORI:zaibaki ammafa datahadoku zakisha gori wanima zai gorantamiki har acikin jama'a .
4-KISHI MAI MUNI:Bakin kishi na takarawar gani wajen rusa rayuwar auratayya da sauran mu'amala irin way'annan mazajen nada wahalar mu'amala domin bazaki'iyamusu b.
5-RUWAN'IDO:Ruwan ido ga namiji yana haifarda namiji yakasa iyakulada matardake karkashnsa sbd kwadayin wasu matan awaje.
6:MAYAUDARI:dabi'a ce dakesa namiji yakasa cikamiki duk wani alqawari da yadaukarmiki anasamun irin wannan dabi'ar ga maza masu dadin baki dan susami karbuwa kokuma dan cimma wani buri nasu.
7-MUNAFIKIN NAMIJI:wanda kokadan baxai ganardake hakikanin halinsa na'asali ba akullum cikin wanke kansa yake kuma da baki bawai a'aikace ba.
8-ANNAMIMI:Wanda dashi ake zaginki dabatamiki suna a'idon y'an uwa da abokan hulda amma agabanki zaidinga yabonki.
9-NAMIJI MARAR TSAFTA:irin wannan namiji akwai damuwa rayuwa dash musamman idan kazantar ajikinsa take ko a suturarsa.
10-NAMIJI MARAR KULA :Wanda sam baya nunadamuwarsa ga iyalansa yakanjefa rayuwarmace tamkar akurkuku take .
📝zamu tsaya anan amma zamu dora
*AMINU YAHUZA BIRNIN MAGAJI*
**************************
DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS
☎️08080678100
Comments
Post a Comment