Posts

Showing posts from August, 2021

SINADARIN MIJINTACE

Image
*INGANTACCEN SIRRI GA UWARGIDA* *************************** Da dukkan matardakeson burge megida burgewa tahakika daga fuska harzuciyar megida kisami aminci dakauna mai nagarta,soyayya mai dorewa cikin shauki da kaunar, y'ar uwa nemi ingantaccen hadin maganin da mukafitarmuku mai suna *HADIN MIJIN TACE* Na mata masu aurene kadai suma din way'anda basu da kishiya dan karsujanye hankalin oga sukadai gwadash atake kisha mamaki danhuce takaicin rayuwa dasamun martaba da y'anci cikin gaggawa. Sinadarai ne guda uku tiraren jiki tiraren tsuguno dakuma oil na insert, hakika in dandano kikeso dakuma janye hankali to nemi wannan hadi nahakike awajenmu dake kano. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📲08162491101

AYYUKAN HANTA

Image
Allah Gwani | Ko Ka San Ayyukan Hanta A Jikin Ɗan Adam? 1. Hanta guda ce daga cikin muhimman kayan ciki. Kuma tana nan a cikin ciki a ɓangaren dama daga sama, ƙasa da faffaɗar tsokar nan da ta shingice tsakanin ciki da ƙirji. 2. Nauyin hantar mutum ya kai nauyin kilogiram ɗaya da rabi (1.5kg). 3. Hanta na samun jini da ya kai yawan lita ɗaya da rabi (1.5L) a kowane minti ɗaya. 4. A hanta ne ake gama narka sinadaran abinci yadda jiki zai iya amfani da su kamar dangogin siga, furotin, kitse/mai, magunguna, bitamin da sauransu. 5. Hanta taska ce da ke ajiye muhimman sinadarai zuwa lokacin da jiki zai buƙace su, kamar siga, narkakken furotin, nau'o'in bitamin da sauransu. 6. Hanta na samar da sinadarai kamar gulokos, narkakken furotin da sauran muhimman sinadaran da jiki ke buƙata. 7. Hanta ce ke samar da ruwan maɗaciya. Ruwan maɗaciya na amfani wajen narka abinci ajin kitse/mai yadda jiki zai iya zuƙar kitse/mai daga ƙaramin hanji zuwa cikin jini sannan jini ya kai shi zuwa dukan ...

AFENDIS

Image
Ciwon Afendis: Abubuwa 10 da ya kamata ka sani. 1. Afendis wato "appendix" a turance, wani ɗan zunɓutu ne mai kamar jela a mahaɗar ƙaramin hanji da babban hanji. Girmansa ya kai girman yatsan hannu. 2. A ina afendis yake? Afendis yana nan a ciki a kwiɓin dama daga ƙasan cibiya kaɗan. 3. A likitance, afendis ba shi da wani takamaiman aiki a jiki ɗan Adam. Sai dai, wasu masanan na cewa afendis na ɗauke da wasu ƙwayoyin garkuwar jiki waɗanda ke taimaka wa jiki yaƙi da ƙwayoyin cutuka. 4. Ciwon afendis, wato "appedicitis" a turance, ciwo ne da ke kama afendis yayin da afendis ya kumbura ko kuma ya ɓule bayan ruɓewa saboda wasu dalilai. 5. Abubuwan da kan haddasa kumburin afendis sun haɗa da: harbin ƙwayoyin cuta kamar bakteriya, toshewar bakin afendis daga dunƙulallen turɓayan abinci ko bayan gida, ciwon daji/sankara da dai sauransu. 6. Alamun ciwon afendis sun haɗa da:  - ciwo a kwiɓin dama, ƙasa da cibiya ƙaɗan.  - ciwo a kewayen cibiya wanda daga bisani kan zarce zuw...

RASHIN NUNAWA MATA SOYAYYA

Image
*RASHIN NUNAWA MATA SOYAYYA DAKUMA MATSALOLIN RUHI YASA MATA KE KAMUWA DAMATSALOLIN RASHIN JINDADIN JIMA'I* 📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜 66% acikin mata nafamada matsalar rashin gamsuwa dakuma jindadin jima'i, wasu daga matan nafuskantar rashin iya soyayya daga bangaren maza baduk namijine ayanxu ke'iya nunawa iyalinsa so afili b wasu mazan kuma basa nunawa sai asadda sha'awar su ta motsa  daga zarar bukatarsu tabiyashikenan irin wannan halayya tanasa yauda gobe mace tadena jindadin sex. wasu matan kuma matsalolin ruhi ne ke addabar rayuwar su tayadda tun azal ita sam bata muradin namiji yakusanceta wata kuma damuwa dakuncene suka addabeta shiyasama komai yaficemata arai. *tayaya zakirabuda matsalolin ruhi? tayaya namiji zaidinga baki kulawarda zakidinga gamsuwa? kukasance da group mai albarka* *MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* 08080678100

HAPPY MARRIAGE LIFE

Image
10 WAYS TO MAKE YOUR HUSBAND HAPPY:👩‍👧‍👦👩‍👧‍👦 1. Give him sex 2. Obey him. 3. Love his parents. 4. Respect his siblings. 5. Never argue with him. 6. Always make him feel he's the superior. 7. Never investigate his phone. 8. Kiss him when he insults you. 9. Don't waste his property. 10. Support him when he's broke. 10 WAYS TO MAKE YOUR WIFE HAPPY: 1. Give her money. 2. Always give her money. 3. Continue to give her money. 4. Keep giving her money. 5. Never get tired of giving her money. 6. Give her money even before she asks. 7. Just continue to give her money. 8. Just keep giving her money. 9. Just never get tired of giving her money. 10. Just give her money even before she asks. You are laughing..... Don't be surprise that is their nature because they are never and can never be tired of MONEY.... don't laugh alone pass it on.

SIFFOFFIN MAZA MASU MATSALA

Image
*MAZAJEN DA YAKAMATA KIYI AHANKALI DASU* 🧑🏻‍💻👩🏽‍💻🧑🏻‍💻👩🏽‍💻🧑🏻‍💻👩🏽‍💻🧑🏻‍💻👩🏽‍💻🧑🏻‍💻👩🏽‍💻 1-WANDA KE DA YAWAN ZARGI: mazaje masu dabi'a irin wannan babu hanyar da zaki'iyamusu matukar inzargin nasu yayi muni dakansu suke rusa soyayya dajindadin gidajensu. 2-MAROWACI:Dabi'a mai muni dake cutarda rayuwar y'amace tarayu akarkashin marowacin jagora wanda yakici yakibari aci ga wadata shida y'ay'a da iyali anacikin kuncin rayuwa. 3-NAMIJI MAI GORI:zaibaki ammafa datahadoku zakisha gori wanima zai gorantamiki har acikin jama'a . 4-KISHI MAI MUNI:Bakin kishi na takarawar gani wajen rusa rayuwar auratayya da sauran mu'amala irin way'annan mazajen nada wahalar mu'amala domin bazaki'iyamusu b. 5-RUWAN'IDO:Ruwan ido ga namiji yana haifarda namiji yakasa iyakulada matardake karkashnsa sbd kwadayin wasu matan awaje. 6:MAYAUDARI:dabi'a ce dakesa namiji yakasa cikamiki duk wani alqawari da yadaukarmiki  anasamun irin wannan dab...

TSARABA GA AMARE

Image
*ZUCIYAR NAMIJI A TAFIN HANNUNKI* ************************ ❇️Siffofinda yakamata kowace mace tarike dan tajagoranci rayuwar aurenta cikin aminci❇️  ************************* ❣️HIKIMA: i jarice mafi girma awajen y'amace duk matar da tarasa hikima da salon tafiyarda al'amura to tarasa kaso mai yawa na jagorantar mai gidanta. ❣️DABI'UN MAZA: yanadakyau kikaranci wanda kike tare dashi dakyau yazama duk wani motsi kina'iya cankar meyake nufi misali: Mafiyawan maza idan suna fishi da mace sukan dauke idanuwansu daga kallonta domin a'ido ake'iya karantar soyayya dakaunarda namiji kewa mace yayinda sukuma mata idan suna fishi daga harshensu ake fahimta kodai surage magana kokuma sufurta marar dadi,danhakadai lallai akaranci halayen maza kila mukawo anan gaba. ❣️KINUNA KE MACECE: takowace siga idan kina tare dashi hakika cikakkiyar mace bata sa'insa riko kullaci maishiga ce azuciyar mijinta tanarke kalamanta kamar sikarine dasuke daidaita dacin duk wani bacinrai ko d...