HALAYEN WASU MAZA DA MATA
*HALAYE TSAKANIN MAZA DA MATA*
**************************
๐Maza suna'iya mance laifinda mace taimusu ammafa kuma laifin yananan aransu koda kuwa sun manta,sukuma mata suna yafe laifin maza ammafa basa manta laifi matukar yatabamusu rai,
Wato maza suna manta laifi ammafa yana ransu mata kuma basa rikewa ammafa basa mance laifin.
๐Maza da'ado ake dauke hankalinsu yayinda mata kuma galibi kalamai ne ketafiyar da zukatansu.
๐Binciken masana yatabbatarda cewa maza masu cika alqawari anaganesu tahanyar wayewarsu dakuma saurin fahimtarsu ma'ana mazajenda keda alamun dolantaka sunfi munanawa mata dakuma cin amana.
๐Namiji asadda yaketare da mace yafi yawan karya.
๐Dabi'a ce gamafi yawan maza son kadaici da dena yin magana ma'ana haka kawai namiji sai yabukaci bayason mace tadamesh da magana kokuma yabukaci sam takyalesh shikadai ,ammafa kuma mafiyawan maza najin ba dadi yayinda mace tadauki irin wannan matakin.
๐Maza yawancinsu nada ra'ayin nuna mulki da isa yayinda kuma sam basakaunar suga mace nanunamusu hakan.
๐Dabi'ar masu mazan yayinda suke fushi da wacce tabatamusu rai kosukejin haushn wacce suke tare da'ita sai sukirkiri kallon wasu matan kokuma fadawa alaka dawasu matan.
๐Mata masu natsuwa suna'iya fassara namiji inda yadosa kodakuwa baiyi magana ba.
๐
Dayawa wasu mazan zakiymusu abu na'agaji agaresu amma suji haushinki matukar basu sukace kiymusu b,yayinda sukuma mata sukanji dadin kaimusu alheri batare da sun nema b.
Zantsaya anan sai munhadu arubutu nagaba.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
๐ป08080678100
Comments
Post a Comment