TIRAREN AMBAR DA AMFANINSA
*AMFANIN TIRAREN AMBAR* πππππππππππ Ambar wani magani ne da ake samun sa daga jikin wata bishiya. Wato kamar irin farin ruwan nan dake fita daga jikin bishiya. Shi ne ake hada shi da wasu sinadarai a samar da Ambar. Kuma ana samunsa a jikin bishiyoyi da dama. Bayan amfanin da Ambar yake da shi wajen kiwon lafiya, haka ma yana taimakawa wajen cututtukan jiki da na jinnu ko sihiri. Ana iya hada Ambar da wasu magungunan kamar zuma, miski, habba, zaitun, da dai sauransu, ayi amfani da shi don samun ingantacciyar lafiya Yi amfani da Ambar kadan ka samu lafiya mai yawa da yaddar Allah. Ana samun Anbar na gari, ana samun na ruwa, ana samun na turare, ana samun kwa6a66e na shafawa . Yana sanya nishadi idan aka sha kilogram daya tare da zuma cokali daya. Yana kara karfin hakori idan ana goge hakora da man sa. Yana maganin cututtukan kwakwalwa idan ana shan sa ta...