FA'IDODIN RURORIN ALQUR'ANI
*FA'IDODIN SURORIN ALQUR'ANI*
**************************
➡️Yawan rikici atsakanin ma'aurata alizimci karanta suratulmuzzamil.
➡️Idan ananeman haihuwa day'ay'a nagari alizimci suratul'anbiya'i.
➡️Domin samun wadata darufin asiri alizimci suratul waqi'ati.
➡️Domin samun miji ko mata alizimci suratul hajji
➡️Domin yawan waswasi da tsoro alizimci suratunnas.
➡️Domin fita daga kunci ko musiba alizimci suratu yusuf.
➡️Domin hana zubewar ciki dayawan bari alizimci suratu maryam
➡️Domin samun saukin naquda alizimci suratul'inshiqaqi.
➡️Idan yaro yakasa bacci atofamasa suratulgashiya.
➡️Domin yawan mantuwa adinga karanta suratudduha.
➡️Kariya daga kambun baka ko maita ko y'an hasada alizimci falaqi.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
📲08080678100
💻08162491101
Comments
Post a Comment