SIRRI NAMUSAMMAN
Dafa'i ne babba akan komai
Sirrine mai girman gaske
Yana daukeda alkhaire manya manya
๐Ahh yauma ga babban sirri
babban addu'a,
Sirrine wanda yafito daga hannun manyan bayin Allah magabata,
Sheikh Mohammad Gibrima zul'ma'arifa.
Mai indororin ilimi aduniya,
Wannan Addu'ar duk wanda ya riketa wallahi ta isheshi dafa'i akan komai,
Kuyi kokarin haddaceta don Allah,
DOMIN
Kubutace daga dukkan wani sharri da matsifa,
๐Tana dafa'in kan hanya
๐Tana dafa'in magauta,
๐Tana dafa'in sharrin masu sharri mutum ko aljani,
๐Tana dafa'in barayi ko yan kidnapping,
๐Tana dafa'in mayu da bakaken aljanu,
๐Tana dafa'in abun hawa,
Wallahi ko yaQi akeyi a gari idan ka karantata sau 3 ko 7 wallahi ko ana ruwan wuta Allah ta'ala zai tseretar dakai insha Allahu.
๐Ana rubutata asha akan niyyar komai insha Allahu wallahi za'aga biyan bukata,
๐Idan yaro ko yarinya ko jariri yana yewan kuka da dare, ko firgita insha Allahu idan an rubata layar an daura masa ita, zai daina kukan.
๐Mace mai yewan mafarke mafarke ta rubuta layar tasa kasan matashi (PILO) ko ta daura akanta insha Allahu zata daina,
๐Wanda yake yewan asara a shagon kasuwancin sa,
Ya rubuta layar ya ajiye a shagonsa wallahi zai daina ganin asara kuma kasuwa zatayi kyau insha Allah
Wanda yasa layar a shagon kasuwan sa, ko company,
Ko office,
Insha Allahu bazaiga damuwar da zata daga masa hankali ba,
ko GOBARACE takama kasuwar ko ma'aikatar, ko company din, insha Allahu ba abinda zai sami wurinka,
Afuwa yan uwa manyan malamai sun tabbatar mana da cewa wannan sirrin yana dauke da alkhaire masu dimbin yewa
Daf'an wa jalaban,
Comments
Post a Comment