Posts

Showing posts from April, 2021

DOMIN HANA RABUWA

Image
 *DOMIN KADA MIJINKI YASAKEKI* ************************* Idan maigida yafusata haryana furta saiyasakeki ko kikeganin take takensa yanasa yasakeki yi gaggawar tash cikin dare kiyi nafila raka'a 2 bayan kin'idar saikiyi salati 70 istigfari 70 saiki kakaranta qulya'ayyuhalkafirun 100 qulhuwallahu 100 kitofa a  MA'ULHUBBI kihada a lemu ko tea kisha shima yasa duk wanda kikaiwa haka saidai mutuwa tarabaku da'izinin Allah. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* 📲08080678100 📱08162491101

ALAMOMIN BAQIN SIHIRI

Image
 *ALAMOMIN BAQIN SIHIRI* ************************** Mafiyawan masu aikata wannan aikine sunayi dan lalata rayuwar wani ko lalata harkokinsa na cigaba,irin wannan sihiri nadadewa ajikin mutum aita magani batare da samun mafita b, 🥶Marar lafiya wataran zaiji kamarma gwara yakashe kansa sbd tsananin kunci da damuwa. 🥶Kuma adinga fama da cututtukanda a'asibiti baza'aganosu ba. 🥶Kokuma mutum yafadaga aikata dabi'u munana da banasa b kamar sata zina shaye shaye kazanta ko nisantar kowane irin kamshi. 🥶kokuma dena duk abinda zaikawomaka cigaba kamar dena fita kasuwa makaranta ko gurin aiki. 🥶kokuma kadinga ganin kamar wani yatsaya akusadakai musamman idan kana bacci kokuma ganin inuwa. 🥶ko mafarkin dabbobi ko kwari masu cutarwa. Ko yawan matsanancin ciwon kai. 🥶mummunan zargi darashn yadda da daukar kowa munafuki ko marar gaskia. 📚maifamada kadan daga irin way'annan matsalolin lallai yakamata yadage da neman magani agurin amintattun mutane managarta kar yayi sake ko wa...

SIRRI NAMUSAMMAN

Image
 Dafa'i ne babba akan komai  Sirrine mai girman gaske Yana daukeda alkhaire manya manya 👉Ahh yauma ga babban sirri babban addu'a, Sirrine wanda yafito daga hannun manyan bayin Allah magabata, Sheikh Mohammad Gibrima zul'ma'arifa. Mai indororin ilimi aduniya, Wannan Addu'ar duk wanda ya riketa wallahi ta isheshi dafa'i akan komai, Kuyi kokarin haddaceta don Allah, DOMIN Kubutace daga dukkan wani sharri da matsifa, 👉Tana dafa'in kan hanya 👉Tana dafa'in magauta, 👉Tana dafa'in sharrin masu sharri mutum ko aljani, 👉Tana dafa'in barayi ko yan kidnapping, 👉Tana dafa'in mayu da bakaken aljanu, 👉Tana dafa'in abun hawa, Wallahi ko yaQi akeyi a gari idan ka karantata sau 3 ko 7 wallahi ko ana ruwan wuta Allah ta'ala zai tseretar dakai insha Allahu. 👉Ana rubutata asha akan niyyar komai insha Allahu wallahi za'aga biyan bukata, 👉Idan yaro ko yarinya ko jariri yana yewan kuka da dare, ko firgita insha Allahu idan an rubata layar an dau...

SAMUN SOYAYYAR JAMA'A

Image
 *IDAN KANASON HULDA MANYAN MUTANE* ************************** Domin samun daukaka da karbuwa agurin manyan mutane masu daraja tare da samun yarda agurinsu,akowane dare yi tsaftar jiki tare da  saka kaya masu tsafta akaranta aya 1080 tsawon wata daya daga satin farko sauyi zaifara nunawa da'izinin allah. (Wa'ilahukum ilahun wahid la'ilaha illahuwarrahamanurraheem) Haka kuma gamasu son samun karbuwa acikin jama'a sudinga shafa zaitul'izzi afuskar su aduk sadda zasu fita harkokinsu y'an mata da matan aure kunemesh dan samun martaba da daukar hankali. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATAGROUPS* 🖥️08080678100 ☎️08162491101