SAMUN SOYAYYAR JAMA'A
*IDAN KANASON HULDA MANYAN MUTANE*
**************************
Domin samun daukaka da karbuwa agurin manyan mutane masu daraja tare da samun yarda agurinsu,akowane dare yi tsaftar jiki tare da saka kaya masu tsafta akaranta aya 1080 tsawon wata daya daga satin farko sauyi zaifara nunawa da'izinin allah.
(Wa'ilahukum ilahun wahid la'ilaha illahuwarrahamanurraheem)
Haka kuma gamasu son samun karbuwa acikin jama'a sudinga shafa zaitul'izzi afuskar su aduk sadda zasu fita harkokinsu y'an mata da matan aure kunemesh dan samun martaba da daukar hankali.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATAGROUPS*
🖥️08080678100
☎️08162491101
Comments
Post a Comment