DOMIN SAMUN SOYAYYA
*DOMIN SAMUN BIYAN WATA BUKATA*
**************************
Duk maiwata bukata kowani buri dayake so ubangji yacikamasa to yadinga karanta
(TAWAKKALTU ALALLAH)1023
Tsawon sati daya.
************************
*DOMIN KAWARDA MATSALOLI ATSAKANIN MA'AURATA*
**************************
Duk ma'auratan da zamansu yakidadi suka kasa gane kan juna anemi ma'ulhubbi ato fa
*salati 10
*ayatulkursy 10
*yawadudu 70
Tare da wannan ayar kafa 10
Ahada alemu kowa yasha za'asami sukuni, koda yarankune kukeso kansu yahadu za'a'iyayimusu wannan aikin.
وَإِذِ اعْتَزَلْتُمُوهُمْ وَمَا يَعْبُدُونَ إِلَّا اللَّهَ فَأْوُوا إِلَى الْكَهْفِ يَنْشُرْ لَكُمْ رَبُّكُمْ مِنْ رَحْمَتِهِ وَيُهَيِّئْ لَكُمْ مِنْ أَمْرِكُمْ مِرْفَقًا (16) وَتَرَى الشَّمْسَ إِذَا طَلَعَتْ تَزَاوَرُ عَنْ كَهْفِهِمْ ذَاتَ الْيَمِينِ وَإِذَا غَرَبَتْ تَقْرِضُهُمْ ذَاتَ الشِّمَالِ وَهُمْ فِي فَجْوَةٍ مِنْهُ ذَلِكَ مِنْ آيَاتِ اللَّهِ مَنْ يَهْدِ اللَّهُ فَهُوَ الْمُهْتَدِ وَمَنْ يُضْلِلْ فَلَنْ تَجِدَ لَهُ وَلِيًّا مُرْشِدًا.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
📱08080678100
🖥️08162491101
Comments
Post a Comment