MAFITA DAGA MASU NEMANKA DA SHARRI
*IDAN KANA JIN TSORON MAKIYINKA*
*************************
Idan akwai wani ko wasu dakake jintsoron xasu cutardakai kokuma wani dake bibiyarka dasharri to dazarar kafito daga gda karanta wannan addu'ar musamman in'akwai yiyuwar xakahadu da makiyin naka kokuma guri daya kuke to bai'isa yafurta mummanan kalma akanka ba.
تعززت برب العزة والجبروت وتوكلت علي الواحدالقهار ولاحول ولاقوة الاباالله العلي العظيم
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎️08080678100
💻08162491101
Comments
Post a Comment