DOMIN SAMUN ZAMAN LAFIYA A GIDA
*DOMIN SAMUN ZAMAN LAFIYA DA FAHIMTAR JUNA A GIDA*
***************************
Idan rashin fahimtar juna yayiyawa atsakanin mazauna gida koda tsakanin miji da mata ne kokuma tsakanin iyaye da y'ay'ansu ko tsakanin kishiyoyi kokuma akeso asami kariya daga dukkan wata husuma ko kariya ga mazauna gidan daga sharrin masu hasada ko makirci da kulla sharri to anemi y'ay'an *HARMAL*
atofa
*SURATU YASIN* kafa 1
*FALAQI DA NASI* kafa 7
*LI'EELAFIQURAISH* kafa 7
*IZAZULZILATI* kafa 7
Sai'adinga tirara gdan aduk bayan isha tsawon sati daya,za'asami natsuwa dayardar Allah.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA*
☎️08080678100
💻08162491101
Comments
Post a Comment