INGANTACCEN MAGANIN TAZARAR HAIHUWA

HAPPY FAMILY
تنظيم النسل للنساء
   Family planning for woman
Maganin samun tazarar haihuwa ga mata
YIN TSARIN IYALI A MUSULUNCI BA HARAMUN BA NE MUSAMMAN IDAN LARURA KO CUTARWA GA JARIRI KO MAHAIFIYARSA
*AMFANIN MAGANIN*
(1) Yana hana yawan samun juna biyu ba tare da samun tazara ba (GUNNE) ba'a yaye wani ba a ƙara samun wani cikin(konika) .
(2) Yana taimakawa mata wajen samun kuzari da samun ingantacciyar lafiya ga jariransu .
(3) Yana taimakawa mata masu samun matsala wajen haihuwa sai an kai ga ofirashin wajen samun takaitaccen hutu domin kare lafiyarsu da sauransu.
 
   YADDA AKE AMFANI DA MAGANIN
(1) BAYANIN NA SHEKARA BIYU :- (domin babu na shekara daya)
Zaki raba garin maganin gida uku(3) kowa ne kashi ɗaya za ki zuba shi cikin dabino guda daya sai ki cinye kamar haka :-
★kashi na 1 da karfe 8:00 na safe .
★kashi na 2 da karfe 2:00 na rana .
★kashi na 3 da karfe 6:00 na yamma .
(A tabbatar da an gama gaba ɗaya kafin rana ta faɗi)
(2) BAYANIN NA SHEKARA HUDU :-
Shima kamar yadda nayi bayani a baya haka za'a yi amfani dashi sai dai shi za ƙi ƙara amfani da garin maganin bayan tsawon kwana (30) da amfani da na farko(Na shekara hudu kenan)Shima idan ki ka gama na shekara hudu za ki iya ƙara ci bayan kwana (30) ya zama na shekara shida(6) kenan. Kinga duk tazarar kwana (30) karin samun tazarar haihuwa ne na shekara biyu.

GARGAƊI :-
(1) mace na sha a duk halin da ta tsinci kanta Amman banda mai juna biyu .
(2) ka da ayi amfani dashi yau a Kuma ƙara yi gobe yin hakan na haifar da rashin samun juna biyu fiye da shekara goma.

Comments

  1. A Ina ake samun wannan maganin, kuma mene me illarsa. Shin ya na hana al'ada me ga mace

    ReplyDelete
  2. Ina bukatan wannan maganin nawa ake Saida ita inzansamu a tuntubeni akan wannan numban.

    ReplyDelete
  3. Ina bukatan wannan maganin nawa ake Saida ita inzansamu a tuntubeni akan wannan numban.

    ReplyDelete
  4. Ya haka ba Sunan maganinsu?

    ReplyDelete
  5. Ina son maganin 07039899999
    Sai najiku

    ReplyDelete
  6. Dan Allah a taimaka mana ga number na 07037520233

    ReplyDelete
  7. Assalamu alaikum,barkanku da qoqari,please Nima inason maganin ga WhatsApp number a

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

*YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)* *Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.* *Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.* Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali ☛ Bagaruwan hausa. ....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati. . ☞ Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki n shima a kalla 3x a sati. ☞ Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi....yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har ki ar'bain... *Inda wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da* ☞ ruwan dumi ☞ bagaruwa _Na tsawon Wata guda sai kuma matsi shi kuma zakiyishi saura sati biyu aurenki kuma wannan mun dade dayin bayaninsa._ ❀ *KAYAN HADIN* ❀ ☛ ki daka garin zogale ki tankadeshi. ☛ ki samu man ka danya ( Ana samu a wajen masu maganin gargajiya. ☛ ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu *_Islamic-medical-centre_*. ☛ ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ). ☛ ki samu man shanu ( anansamunsa a wajen masu sa yarda nono). *duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa'oi 5awa zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.* *HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU* ☞ Ganyen magarya ☞ zogale ☞ bagaruwa ☞ ganyen bagaruwa ☞ alim ☞ sabulun salo ☞ sabulun zaitun ☞ sabulun habbatussauda. ☞ Miski ☞ madararturare. Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya. Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shigaba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

AMFANIN FUREN TUMFAFIYA

DOMIN SAMUN FARINJINI