INGANTACCEN MAGANIN TAZARAR HAIHUWA
HAPPY FAMILY تنظيم النسل للنساء Family planning for woman Maganin samun tazarar haihuwa ga mata YIN TSARIN IYALI A MUSULUNCI BA HARAMUN BA NE MUSAMMAN IDAN LARURA KO CUTARWA GA JARIRI KO MAHAIFIYARSA *AMFANIN MAGANIN* (1) Yana hana yawan samun juna biyu ba tare da samun tazara ba (GUNNE) ba'a yaye wani ba a ƙara samun wani cikin(konika) . (2) Yana taimakawa mata wajen samun kuzari da samun ingantacciyar lafiya ga jariransu . (3) Yana taimakawa mata masu samun matsala wajen haihuwa sai an kai ga ofirashin wajen samun takaitaccen hutu domin kare lafiyarsu da sauransu. YADDA AKE AMFANI DA MAGANIN (1) BAYANIN NA SHEKARA BIYU :- (domin babu na shekara daya) Zaki raba garin maganin gida uku(3) kowa ne kashi ɗaya za ki zuba shi cikin dabino guda daya sai ki cinye kamar haka :- ★kashi na 1 da karfe 8:00 na safe . ★kashi na 2 da karfe 2:00 na rana . ★kashi na 3 da karfe 6:00 na yamma . (A tabbatar da an gama gaba ɗaya kafin rana ta faɗi) (2) BAYA...