SOYAYYA ATSAKANIN MA'AURATA
*SOYAYYA ITACE JIGON AURE*
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
🖤Matukar da so da kauna atsakanin ma'aurata dukkan matsala zatazo dasauki.
🖤Dazarar soyayya tafara raguwa atsakanin ma'aurata to komai kankantar matsala zata zama maigirma.
🖤Kuyi aure dan kuna kaunar juna kada kuyi aure dan tausayi kodan farantawa wani kodan huce haushi,aure tafiyace mai nisa datake bukatar guzirin so da kauna.
🖤Dasoyayyane kadai zaku fahimci juna zakurayu cikin jindadi da aminci harkudora yaranku akan daidai suzama masu koyi daku.
🖤Soyayya atsakanin ma'aurata bata yawa kukoyawa kanku kaunar juna dankurayu acikin aminci.
🖤Dazarar soyayya tagushe saikufara bakantawa juna kyamar juna cin amanar juna rashn yadda dajuna kuntatawa juna rashin kyautatawa dasaudaukarwa rashn cikawa juna alkawari, nisantar juna dena mu'amalar aure dasauran man yan matsaloli.
🖤Kuso juna a'aikace bawaida kalmar I'love u ba kawai kuyi aiki wa juna har zuciyoyinku sugamsu kuna kaunar juna dole baki yafurta I'LOVE U dazarar kunne yaji kalmar zuciyata zata ce eh hakane sai aminci dashauki yakaru atsakaninku.
🖤Allah kakara wadatamu kahadamu da masoyanmu nagaskia.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎️08080678100
📞08162491101

Comments
Post a Comment