IDAN NAMIJI YANA KAUNARKI
*IDAN NAMIJI YANAKAUNARKI DAGASKIYA*
πππππππππ
πZakiga yana fifitaki akan kansa Ra'ayinki shawararki abindama baishafekiba zaizo yagayamiki.
πAkullum burinsa yatsaramuku rayuwarda zakuyi a gaba amma idan baidamu dake ba baruwansada tsara rayuwarsadake.
πZaibaki cikakkiyar kulawa tamusamman,duk rintsi uziri bazaihanashi kuladake ba,
πZaidinga samamuku mafita aduk sadda matsala tataso kuma zainemi sulhu.
πZaigirmamaki dara'ayinki dashawararki.
πDuk abinda rayuwarki keso zaikuladashi.
πZaisaurareki asadda kike magana kuma zaibukaci hiradake.
πZaidinga yimiki kyautar bazata .
πKina caba ado zaikasa hakuri saiyayi maganardake nuna kinburgeshi
πBazaidinga yimiki maganar wasu mata ba
πZaidinga furta eh yayi kuskure amma kiy hakuri.
πZaibaki aminci yasaki natsuwa.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎️08080678100
π²08162491101

Comments
Post a Comment