CUTUTTUKAN ALJANIN SOYOYYA
*CUTUTTUKAN ALJANIN SOYAYYA KO NAMIJIN DARE*
📗📗📗📗📗📗📗📗📗
📓Idan budurwa ce zaiyi kokarin hanata aure.
📓Zata dinga ganin munin samarinta ko ganin tafikarfin duk masucewa suna sonta.
📓Duk way'anda takeso zataga da maganar iskanci sukezuwa way'anda bataso sunfi nuna dagaske suke.
📓Lala cewar maganar aure.
📓Jintsoron aure kojin haushin wanda duk yanuna dagaske yake zai aureta.
📓Samun matsanan ciyar Rashin lafiya aduk sadda maganar aure tatamatso kusa.
📓Sanyamata jin tsoron jima'i ko tadinga tinanin watakilma za'agane badurwa bace (vergin).
📓yawan mafarkin ana saduwa da'ita.
📓Tadinga jin kamar ba'itakadai bace agda ko a daki.
📓Duk yadda zatadade tana bacci zataji bai'isheta ba.
📓Zatafiso akullum takebe ita kadai batason shiga jama'a.
📓Jin alamun kamar wani yawuce tagabanta ko jin motsi agefenta.
📓Rashin samun sukunin sallah ko karatun alqur'ani.
📓Yawan damuwa da rashin hakuri tare da saurin fushi.
📓Kokwanto waswasi tareda zargin kowa.
📓Motsawar hannu ko yatsu kojin tafiyar kwaro ajiki.
📓Ciwon wuya baya kafada.
📓Kasa tafiya.
📓Miyagun mafarkai masu bantsoro.
📓Rikicewar al'ada ciwon mara yawan bari rashn daukarciki.
📓Ciwon infection marar jin magani ko zubar jini yaki daukewa.
📓Yawan mafarkin jima'i dawani adanginta.
📓Jinzafin jiki.
📓Yawan hamma dayawan kasala.
📓Daria haka kawai kokuma kuka.
📓Kaikayin jikitmarar dalili.
📓Yawan rigima tsakanin miji da mata.
📓Rashn jindadin jima'i dajuna tare son nisantar juna.
📓Daukewa mace ni'ima ko sakamata cututtukan al'aura.
📓Rikewar kafa
📓Ciwonkai mai naci.
📓Ciwon ciki
📓Ciwon kirji ko hakarkari.
📓Fargabada faduwargaba
📓Rashin sha'awa.
📓Sukan toshewa mai'aure gabanta ko tsagewar gaba ko fitar farin ruwa ko warin gaba
📓Yawan tari akodayaushe.
📓Rashin natsuwa darashin rike abubuwa masu amfani
📓Susucewa mace tazama kamar sauna ko sokuwa.
📓Rashin samun cigaba arayuwa.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎️08080678100
📲08162491101

Comments
Post a Comment