LEMUKAN AZUMI
*LEMUKAN AZUMI*
🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌙
📝
*LEMUN BAGARUWAR MAKKA*
yanahana jin kishirwa yanakawarda ulcer gakuma dadi.
📝
*LEMUN MADARA DA DABINO*
yanataimakawa jiki sosai tayadda baza'asami raguwar sinadarai ajikinka b kuma yanarike ciki
📝
*ZOBO*
Gwanine wajen hana saurin jinyunwa magance matsalolin jini dakara kuzari
📝
*JUICE NA'ANA DA LEMUN ZAKI*
Kahada vitamin c da fiver zakadade cikin walwala dajin dadi.
📝
*JUICE DIN TUMATIR*
Inkahadashida zuma daruwa kadan zaibaka gudaun mawa maiyawa musamman karin jini da tace matsalolin jiki.
📝
*AYABA DA MADARA*
musamman dan way'anda azumi kebasu wuya sosai zasu sami sauki gakuma dadi😋
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎️08080678100
📲08162491101

Comments
Post a Comment