SIRRIN MAZA
*MEYAKAMATA KIGANE GAME DA MAZA*???
πππππππππ
πKowane namiji yanason mata amma bakowane namijine ke iya bawa mace kariya soyayya maidorewa cikin amana.
πMafiyawan maza na'ajiye soyayyar mata uku azuciyarsu
❣akwai wacce kaunarta yake
❣akwai wacce kawai yanatare da'itane dan tabash shawara sai yashiga matsala zainemeta
❣ta ukun kuma......
πDamazaje basa karya a soyayya dawahala mazajen susami karbuwa awajen mata mafiyawan kalaman maza a soyayya karyane.
πMiji nagari akullum yana tuna halaccinda kikaimasa a baya amma mugun namiji shikuma jiran laifinki yake yahukuntaki.
πIdankuwa namiji yafara gajiya dake sai:
*Yafara gajiya da hirarki
*yarage yawan damuwa dake
*duk abinda kikayi bazai yaba ba.
*Zaisamu abubuwanda sukafiki
*zairage yawan kallonki
*hakurinsa zairagu akanki kekadai.
*zairage jima'i dake cikin nishadi.
*zakiga yarage baki girma.
*zaizama marowaci
*zairage kulada ciyarwarki.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
π08080678100

Comments
Post a Comment