MUNTANADI KAYAN GWAJI

*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC HEALTH CARE*
🖥🖥🖥🖥🖥🖥🖥🖥🖥🖥🖥🖥
*Muntanadi kayan awo dan tantance matsaloli kamarhaka*
1.cutar zuciya da jijiyoyi
2.cutar makogoro ciki da hanji
3.Aikin Hanta
4.Aikin babban Hanji
5.matsarmama
6.Tumbi
7.Aikin koda
8.Aikin huhu
9.jijiyoyin kwakwalwa
10.cutar qashi
11.karfin qashi
12.sanyin qashi
13.ma'aunin girmar qashi
14.sinadarin sugari a jiki
15.sinadarin saka girma
16.sinadarin gina jiki
17.sinadarin Amino
18.sinadarin narka abinci
19____
20.Garkuwar jiki
21.sinadarin da dan'adam yake fitarwa
22._____
23.qarfin jiki
24.Borin jini
25.Timbi(girman jiki)
26.Data
27.Ido
28.sinadarin rage radadi
29.Hanyoyin jini da kitsen da yake zagaye jini
30.Bugawar zuciya da kwakwalwa
31.Gudan jini ko kitse
32.cutattukar mata
33.Hantsa( mama na mata)
34.Al'ada
35.ciwon mafitsara
36.karfin namiji
37.sinadarin Halittan namiji
38.Abubuwanda suka hada Dan' Adam
39.cikakken rahoto
*BIRNINMAGAJI ISLAMIC HEALTH CARE RIJIYAR ZAKI KANO*
☎08080678100
1 Cardiovascular and Cerebrovascular
2 Gastrointestinal Function
3 Liver Function
4 Large Intestine Function
5 Gallbladder Function
6 Pancreatic Function
7 Kidney Function
8 Lung Function
9 Brain Nerve
10 Bone Disease
11 Bone Mineral Density
12 Rheumatoid Bone Disease
13 Bone Growth Index
14 Blood Sugar
15 Trace Element
16 Vitamin
17 Amino Acid
18 Coenzyme
19 Endocrine System
20 Immune System
21 Human Toxin
22 Heavy Metal
23 Basic Physical Quality
24 Allergy
25 Obesity
26 Skin
27 Eye
28 Collagen 
29 Channels and collaterals
30 Pulse of heart and brain
31 Blood lipids
32 Gynecology (female)
33 Breast (female)
34 Menstrual cycle (female)
35 Prostate (male)
36 Male Sexual Function (male)
37 Sperm and semen (male)
38 Element of Human
39 Comprehensive Report

Comments

Popular posts from this blog

*YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)* *Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.* *Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.* Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali ☛ Bagaruwan hausa. ....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati. . ☞ Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki n shima a kalla 3x a sati. ☞ Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi....yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har ki ar'bain... *Inda wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da* ☞ ruwan dumi ☞ bagaruwa _Na tsawon Wata guda sai kuma matsi shi kuma zakiyishi saura sati biyu aurenki kuma wannan mun dade dayin bayaninsa._ ❀ *KAYAN HADIN* ❀ ☛ ki daka garin zogale ki tankadeshi. ☛ ki samu man ka danya ( Ana samu a wajen masu maganin gargajiya. ☛ ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu *_Islamic-medical-centre_*. ☛ ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ). ☛ ki samu man shanu ( anansamunsa a wajen masu sa yarda nono). *duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa'oi 5awa zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.* *HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU* ☞ Ganyen magarya ☞ zogale ☞ bagaruwa ☞ ganyen bagaruwa ☞ alim ☞ sabulun salo ☞ sabulun zaitun ☞ sabulun habbatussauda. ☞ Miski ☞ madararturare. Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya. Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shigaba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

AMFANIN FUREN TUMFAFIYA

DOMIN SAMUN FARINJINI