*YADDA ZAKI GYARA JIKINKI KAFIN AURENKI* š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀š¤¦š»♀ ana so mace ta ringa gyara kanta tun tana gidan iyayenta ba sai tayi aure ko kuma ta zo yin aure kafin ta Fara gyara kanta ba . wasu da yawan yan' mata sai kaga suna yin abin har yana gona da iri. ✎ TSARKI DA RUWAN DUMI : tsarki da ruwan dumi ba karamin taimakawa yake yi ba wajen gyaran ( farji ) Mata Ku kiyaye tsarki da ruwan sanyi saboda ba karamin illa yake yi ma mace ba . GANYEN MAGARYA ana so mace ta dinga yin tsarki da ganyen magarya idan da so Samu ne ya zama shine permanent ruwan tsarkin ki shi ma ba karamin gyara ( farji ) yake yi ba . ・ ZUMA ana so mace ta ringa shan Zuma cokali daya (1 ) da safe daya (1 ) da daddare 1 wannan yana taimakawa wajen dawo miki da ni ' iman ki da ya tafi yayin da kike jinin al ' ada . ❑ SHAN ZUMA ❑ ana so macen da take cikin jinin al ' ada ta rinka shan zuma cokali uku (3 ) kullum da safe har tsawon kwanaki da zata gama al ' ada . MAN HABBATUSSAUDA : zaki sami man habbatussauda shima ki rinka sha kina shafawa a ( farji ) KANKANA DA MADARA : Ana so mace ta rinka shan kankana da madara a ko wane lokaci da ta gama al ' adarta. KANKANA DA CUCUMBER zaki yanka kankana da cucumber sai ki hade su kiyi blanding ki rinka sha a duk lokacin da kika sami Hali. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎0808678100
*YADDA ZAKI GYARA JIKINKI KAFIN AURENKI*
🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀
ana so mace ta ringa gyara kanta tun tana gidan iyayenta ba sai tayi aure ko kuma ta zo yin aure kafin ta Fara gyara kanta ba .
wasu da yawan yan' mata sai kaga suna yin abin har yana gona da iri.
✎ TSARKI DA RUWAN DUMI :
tsarki da ruwan dumi ba karamin taimakawa yake yi ba wajen gyaran ( farji ) Mata Ku kiyaye tsarki da ruwan sanyi saboda ba karamin illa yake yi ma mace ba .
GANYEN MAGARYA
ana so mace ta dinga yin tsarki da ganyen magarya idan da so Samu ne ya zama shine permanent ruwan tsarkin ki shi ma ba karamin gyara ( farji ) yake yi ba .
・ ZUMA
ana so mace ta ringa shan Zuma cokali daya (1 ) da safe daya (1 ) da daddare 1 wannan yana taimakawa wajen dawo miki da ni ' iman ki da ya tafi yayin da kike jinin al ' ada .
❑ SHAN ZUMA ❑
ana so macen da take cikin jinin al ' ada ta rinka shan zuma cokali uku (3 ) kullum da safe har tsawon kwanaki da zata gama al ' ada .
MAN HABBATUSSAUDA :
zaki sami man habbatussauda shima ki rinka sha kina shafawa a ( farji )
KANKANA DA MADARA :
Ana so mace ta rinka shan kankana da madara a ko wane lokaci da ta gama al ' adarta.
KANKANA DA CUCUMBER
zaki yanka kankana da cucumber sai ki hade su kiyi blanding ki rinka sha a duk lokacin da kika sami Hali.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎0808678100
Comments
Post a Comment