*AMFANIN KARAS (CARROT) A JIKIN DAN ADAM* π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯ ★Yana bada kariya ga cutar daji (cancer) saboda sinadarin falcarinol dake cikinsa. ★Yana taimakawa wajen rage ciwon zuciya da mutuwar bangaren jiki. ★Yana wanke hanta da hanji, yana kuma gyara kwakwalwa da karfafa hakori. ★Yana taimakawa wajen markada abinci, yana bada kariya daga gyambon ciki (ulcer) da tsutsar ciki. ★Yana kara ruwan nono ga mata, yana kuma karfafa garkuwan jiki. ★Yana gyara fata yasa ta sheki da kawar da kuraje. Za’a iya samun karas kamar guda goma lafiyayyu a markade a belender idan ya markadu a zuba a kofi a shanye ayi haka sau 2 a kullum za’a ga abin mamaki da iznin Allah. DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP ☎08080678100
*AMFANIN KARAS (CARROT) A JIKIN DAN ADAM*
🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕🥕
★Yana bada kariya ga cutar daji (cancer) saboda sinadarin falcarinol dake cikinsa.
★Yana taimakawa wajen rage ciwon zuciya da mutuwar bangaren jiki.
★Yana wanke hanta da hanji, yana kuma gyara kwakwalwa da karfafa hakori.
★Yana taimakawa wajen markada abinci, yana bada kariya daga gyambon ciki (ulcer) da tsutsar ciki.
★Yana kara ruwan nono ga mata, yana kuma karfafa garkuwan jiki.
★Yana gyara fata yasa ta sheki da kawar da kuraje.
Za’a iya samun karas kamar guda goma lafiyayyu a markade a belender idan ya markadu a zuba a kofi a shanye ayi haka sau 2 a kullum za’a ga abin mamaki da iznin Allah.
DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP
☎08080678100
Comments
Post a Comment