*WAI MEKE SA NAJI BANA SHA'AWAR MU'AMALA DA MIJINA*??? kowace mace da'irin yanda Allah s.w.a yahalicceta wasu matan haka nasu tsarin yake basason jima'i, wasukuma yawan jima'in ne basaso, wasu kuma sunaso azuciya amma a'aikace basajindadinsa. ★wasu matan wata larurace ke kamasu tarashinson jima'i. ★wata kuma aljanune ke aurenta suhanamata rashin sha'awar mijin. ★wata matar kuma gajiyar kwakwal (stress) neke hanamata sha'awar jima'i. ★wata kuma damuwa dakunci kesamata sam komai yaficemata daga rai. ★wata kuma rashin kwanciyar hankaline kesamata rashin sha'awa. ★watakuna shikansa mijin ne tatsana sbd wasu dalilai shiyasa bata sha'awarsa, ★watakuma shijin ne baya janta ajiki dasoyayya dagamsarwa shiya jima'in yaficemata daga rai. ★wata kuma rashin wasanni kafin jima'in shiyasa batajin dadi. yanadakyau kigano a'ina matsalarki take saikine mafita dashawara ubngji yafarantawa dukkan ma'auratanda suke c...