*QAMSHI*najikine ko na mahallin ka/ki tamkar harshe ne mai magana yakai sako batare da kuskure b. *QAMSHI*nataimakawa jiki hankali numfashi dakuma ruhi, zaiyimaka kuma yayiwa natare dakai. *QAMSHI* nataimakawa wajen samun jituwa da shakuwa tareda aminci da sakin jiki da juna. *QAMSHI* na daga qimar mutum acikin al'umma asoshi amartabashi. *lecture tamusamman akan tasirin qamshi arayuwar aure dakuma sauran mu'amala wannan lecture nanan tafe insha allahu* *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* š08080678100
*QAMSHI*najikine ko na mahallin ka/ki tamkar harshe ne mai magana yakai sako batare da kuskure b.
*QAMSHI*nataimakawa jiki hankali numfashi dakuma ruhi, zaiyimaka kuma yayiwa natare dakai.
*QAMSHI* nataimakawa wajen samun jituwa da shakuwa tareda aminci da sakin jiki da juna.
*QAMSHI*
na daga qimar mutum acikin al'umma asoshi amartabashi.
*lecture tamusamman akan tasirin qamshi arayuwar aure dakuma sauran mu'amala wannan lecture nanan tafe insha allahu*
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
📞08080678100
Comments
Post a Comment