MUGYARA JIKINMU DA SINADARAN SHHAYI

MUGYARA JIKINMU DA SHAYI
**************

DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP
08080678100
Kalmar shayi suna Tatara amma shayi kala
kalane, akwai:
- Akwai shayin masu mastalan hawan jini.
- Akwai shayin masu Deabetes.
- Akwai shayin Masu ciwon hanta Hepatitis
B.
- Akwai shayin rage tumbi, kiba da
cholesterol.
- Akwai shayin masu famada cutan basir da
yawan kasala.
- Akwai shayin karawa namiji karfin
mazakuta.
-Akwai shayin Mata masu juna biyu kamar
yadda nayi posting abaya.
- Akwai shayin tsofi ma'ana masu laulayi
saboda girma ko yawan shekaru.
- Akwai shayin sanya kuzari da nishadi ajiki.
Akwai shayin masu famada da typhoid da
malaria.
- Sannan Akwai shayin yunwa wato shine
Wanda masu shayi da breadi sukeyi akan titi
kokuma Wanda akeyi agida sai ahada da
madara asha.
Agaakiya galibin mutane wannan nakarshen
suka sani basusan da sauranba, sannan
kowanne daga cikin wannan shayi da muka
fada yanada nashi hadi namusamman
Wanda yawa yawan mutane basu saniba,
misali idan muka dauki kamar koren ganyen
shayi mai suna ( shamsu ) zai iya bada
gudummawa wajen kusan dukkan
matsalolinda muka ambata. Bari mukawo
muku wasu daga cikin hadin:
SHAYIN TYPHOID DA MALARIYA
******************†*********
Anemi garin yonsun+si'itir adafa shayin
dasu, ma'ana sune ganyen shayin kuma za'a
iya saka sugar aciki.
SHAYIN MASU HAWAN JINI
ahada garin Yonsun + si'itir + Na'ana
+Zogale adafa shayin dashi kuma za'asa
sugar.
SHAYIN RAGE TUMBI, KIBA, CHOLESTROL.
Garin Na'ana+Girfa+Sanamaki+Shammar,
za'asa sugar.
SHAYIN MATA MASU JUNA BIYU.
*********"***"***************
Si'itir+ albabnaj za'asa sugar.
SHAYIN MASU BASIR
**********************
Habba+Ruman+sanamaki. Za'asa sugar.
SHAYIN MASU HEPATITIS B
****************************
Biogenic green tea+Yonsun+si'itir+ Habba.
SHAYIN MAZA
***************
Habba+danyen citta+jirjir+lemon tsami,
za'asa sugar.
SHAYIN BUDE KWAKWALWA
****************************
Na'ana+si'itir+lubban zakar za'sa sugar.
SHAYIN TSOFFI
****************
Si'itir + Yonsun + Girfa + Na'ana+ Kanamfari
+ karfas za'asa sugar.
SHAYIN SHAIDANU
********************
Habba + Hulba + Kusdul Hindi + Garin Sidr +
Tazargade + Kuzbara + Haltit. Za'ayi ruquya
aciki sai adebi rabin karamin cokali ana
sawa a dafaffen shayi
anasha.
SHAYIN MATA
***************
Hulba+irkusus+Yonsun+Girfa. za'asa sugar.
SHAYIN MASU DEABETES
Hulba+Roman+biogenic grenn tea+zogale
za'asa sugar irin ta masu deabetes aciki.
DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS
08080678100

Comments

Popular posts from this blog

*YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)* *Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.* *Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.* Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali ☛ Bagaruwan hausa. ....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati. . ☞ Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki n shima a kalla 3x a sati. ☞ Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi....yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har ki ar'bain... *Inda wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da* ☞ ruwan dumi ☞ bagaruwa _Na tsawon Wata guda sai kuma matsi shi kuma zakiyishi saura sati biyu aurenki kuma wannan mun dade dayin bayaninsa._ ❀ *KAYAN HADIN* ❀ ☛ ki daka garin zogale ki tankadeshi. ☛ ki samu man ka danya ( Ana samu a wajen masu maganin gargajiya. ☛ ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu *_Islamic-medical-centre_*. ☛ ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ). ☛ ki samu man shanu ( anansamunsa a wajen masu sa yarda nono). *duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa'oi 5awa zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.* *HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU* ☞ Ganyen magarya ☞ zogale ☞ bagaruwa ☞ ganyen bagaruwa ☞ alim ☞ sabulun salo ☞ sabulun zaitun ☞ sabulun habbatussauda. ☞ Miski ☞ madararturare. Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya. Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shigaba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

AMFANIN FUREN TUMFAFIYA

DOMIN SAMUN FARINJINI