*KADAN DAGA MATSALOLINDAKE HANA MAZA HAIHUWA* ๐ถ๐ป♂๐ถ๐ป♂๐ถ๐ป♂๐ถ๐ป♂๐ถ๐ป♂๐ถ๐ป♂๐ถ๐ป♂๐ถ๐ป♂๐ถ๐ป♂๐ถ๐ป♂๐ถ๐ป♂ ★Ayayinda hanyoyin fitsarinsa suka kamu da virus. Wanda akafi dauka tahanyar sex. ★Ayayinda namiji yazama mai karancin maniyyine sosai. ★Ayayinda raunin namiji yayi muni sosai. ★Ayayinda jakar ajiye maniyyi ta namiji tazama mai daukar zafi kamar maisaka matsatstsun kaya ko wanda kullum tuki yake ko maiyawan amfanida ruwan dumi,dukkansu ana'iya samun akasi sukasa haihuwa. ★Yawan dora computer a cinya nahaifarada irin wannan matsalar. ★Yin jima'i ba'a akan tsari mai'inganci b. ★Kokuma saurin inzali mai muni sosai. ★Qiba mai muni sosai tana'iya hana wasu mazan haihuwa. ★Yawan amfanida kayan maye na'iya haifarda matsala irin wannan. ★Wasu lokutankuma sihiri na'iya tasiri akan haka. ★Mummunan kankancewar gaba na'iya zama silar iya yiwa mace ciki. ✍๐ป ko wace matsala da'aka ambata akwai hanyoyin warkarda'ita *BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO* ☏08080678100
*KADAN DAGA MATSALOLINDAKE HANA MAZA HAIHUWA*
🚶🏻♂🚶🏻♂🚶🏻♂🚶🏻♂🚶🏻♂🚶🏻♂🚶🏻♂🚶🏻♂🚶🏻♂🚶🏻♂🚶🏻♂
★Ayayinda hanyoyin fitsarinsa suka kamu da virus. Wanda akafi dauka tahanyar sex.
★Ayayinda namiji yazama mai karancin maniyyine sosai.
★Ayayinda raunin namiji yayi muni sosai.
★Ayayinda jakar ajiye maniyyi ta namiji tazama mai daukar zafi kamar maisaka matsatstsun kaya ko wanda kullum tuki yake ko maiyawan amfanida ruwan dumi,dukkansu ana'iya samun akasi sukasa haihuwa.
★Yawan dora computer a cinya nahaifarada irin wannan matsalar.
★Yin jima'i ba'a akan tsari mai'inganci b.
★Kokuma saurin inzali mai muni sosai.
★Qiba mai muni sosai tana'iya hana wasu mazan haihuwa.
★Yawan amfanida kayan maye na'iya haifarda matsala irin wannan.
★Wasu lokutankuma sihiri na'iya tasiri akan haka.
★Mummunan kankancewar gaba na'iya zama silar iya yiwa mace ciki.
✍🏻
ko wace matsala da'aka ambata akwai hanyoyin warkarda'ita
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☏08080678100
Comments
Post a Comment