*KADAN DAGA AMFANIN GORIBA* ◇◇◇◇◇◇◇◇◇◇◇◇◇◇◇◇ ★amfanida ita yanahana zubargashi. ★tana warkarda sukarin jini. ★tanakara karfin garkuwar jiki. ★tana warkarda kitsen jini. ★haka kuma masana suntabbatar cewa tana magance rashin kuzari ga mazaje tare da karamusu kwayoyin halittar haihuwa. ★idan jininka yahau tana saukodashi kuma idan yasauka tana dagashi. ★tana magance zafin rana da karfinjiki dakwarin qashi. ★goriba na wanke kwakwalwa kuma maganice na basir. 📝zaku iya cin goriba ayadda take ko kuyi shayinta. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100
*KADAN DAGA AMFANIN GORIBA*
◇◇◇◇◇◇◇◇◇◇◇◇◇◇◇◇
★amfanida ita yanahana zubargashi.
★tana warkarda sukarin jini.
★tanakara karfin garkuwar jiki.
★tana warkarda kitsen jini.
★haka kuma masana suntabbatar cewa tana magance rashin kuzari ga mazaje tare da karamusu kwayoyin halittar haihuwa.
★idan jininka yahau tana saukodashi kuma idan yasauka tana dagashi.
★tana magance zafin rana da karfinjiki dakwarin qashi.
★goriba na wanke kwakwalwa kuma maganice na basir.
📝zaku iya cin goriba ayadda take ko kuyi shayinta.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment