๐*CUTUTTUKAN IDO*๐ ********************************* *IDO MAIYAWAN ZUBARDA ZUWA* Adinga diga man zaitun ammafa orignal safe da yamma wannan maganine gangariya. ********************* *JAN IDO* dan magance jan ido atafasa habbatussauda atace adinga digawa 'a'idon. ************************** *KUMBURIN IDO* Atafasa yansun adinga wanga wanke idon sau 2 arana. **************************** *KAIKAYIN IDO* anemi rose water adinga dingawa idon sau uku arana zaidena. ***************************** *KANKANCEWAR IDO* duk wanda daya idonsa yakankance yanisanci yawan duba madubi da'idon. Kuma asami bawan potato danye karufe idon kadora bawan tsawon minti talatin haka zakadingayi kullum tsawon sati 2 idonka zaidada girma. *************************** *MAISON IDONSA YAYI HASKE* ◇adinga samun isasshen bacci. ◇Anisanci sigari. *anemi lemun tsami amatse ruwan adiga za'aji zafi da radadi ammafa ido zaiwashe yakawarda duk wani ja ko matsala dake cikin ido. ◇kuma za'a'iya kona kwallon dabino adinga shafa tokar amatsayin kwalli ido zaiyi haske kuma yayikyau. *BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDCINE CENTER RIJIYARZAKI KANO* ☏08080678100
👁*CUTUTTUKAN IDO*👁
*********************************
*IDO MAIYAWAN ZUBARDA ZUWA*
Adinga diga man zaitun ammafa orignal safe da yamma wannan maganine gangariya.
*********************
*JAN IDO*
dan magance jan ido atafasa habbatussauda atace adinga digawa 'a'idon.
**************************
*KUMBURIN IDO*
Atafasa yansun adinga wanga wanke idon sau 2 arana.
****************************
*KAIKAYIN IDO*
anemi rose water adinga dingawa idon sau uku arana zaidena.
*****************************
*KANKANCEWAR IDO*
duk wanda daya idonsa yakankance yanisanci yawan duba madubi da'idon.
Kuma asami bawan potato danye karufe idon kadora bawan tsawon minti talatin haka zakadingayi kullum tsawon sati 2 idonka zaidada girma.
***************************
*MAISON IDONSA YAYI HASKE*
◇adinga samun isasshen bacci.
◇Anisanci sigari.
*anemi lemun tsami amatse ruwan adiga za'aji zafi da radadi ammafa ido zaiwashe yakawarda duk wani ja ko matsala dake cikin ido.
◇kuma za'a'iya kona kwallon dabino adinga shafa tokar amatsayin kwalli ido zaiyi haske kuma yayikyau.
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDCINE CENTER RIJIYARZAKI KANO*
☏08080678100
To ni Ina fama da wanan cutar kaikayi Ido na nema magungunna Amma Bai to ba ko zaka taimaka
ReplyDeleteKaikayin ido nasa makarantar ido
Delete