ABUBUWANDA ZASU TAIMAKEKI KISAMI CIKI DAWURI 🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻 Kadan daga way'annan a'ashab dazasu taimakawa mace tasami ciki dawuri sune: ★MARAMIYA yawaita shan shayin wannan ganye zaitaimakeki wajen samun ciki dagaggawa koda kuwa wata cuta ce tahanaki samun cikin Hakika maramiya zata taimaka wajen magance matsaloli masu wuyar magani Danhaka duk dare akulada shan shayinta. ★SHAYIN HULBA SHAYIN YANSUN Dukkan way'an sinadarai sunataimakawa sosai wajen daukar ciki . Daga cibiyar bincike ta BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER Rijiyarzaki kano 08080678100 YADDA ZAKI GYARA FUSKARKI KINA ZAUNE GIDA 👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼 Idan aka kira sunan mutum yakan yi amfani da fuskarsa wajen amsa kiran. Ya yarda fuskarsa ta wakilice shi, shi ya sa take daya daga cikin sassan jiki masu muhimmanci a gare shi. Don haka ya kamata mu san yadda za mu kula da fuskarmu ba tare da mun kashe kudi mai yawa wajen masu kwalliyar kanti ba. Akwai abubuwa da dama wadanda ba su kamata mace ta rasa su a gidanta domin gyara fuskarta ba. Yawan kwalliya da ado na kara soyayya a zukatan ma’aurata. Abubuwan bukata: · Sabulun wanke fuska (face wash) · Dilke (Facial scrub) · Tawul · Man shafawa (moisturizer) · Zuma · Kurkum · Madara · Lemon tsami · Man essential oil ko zaitun · Ruwan rose (rose water) Yadda za ki yi amfani da wadannan abubuwa wurin gyaran fuska: · Ki wanke fuskarki da sabulun wanke fuska, sannan sai ki wanke da ruwan sanyi. · Ki shafa dilke a fuskarki ta hanyar amfanin da tafin hannunki har na tsawon minti 2 kafin ki wanke da ruwan dumi. · Ki turara fuskarki da ruwan zafi na tsawo minti 5 bayan kin diga man zaitun ko man essential oil a cikin ruwan. Yin hakan zai cire miki bakaken kurajen fuska. · Sai ki hada madara da lemon tsami da zuma da ruwan rose water da kurkum kafin ki shafa a fuskarki har zuwa wuya. Daga nan ki bari na tsawon minti 15 ko 20 kafin ki wanke da ruwan dumi. · Daga nan ki goge da tawul kafin ki shafa man shafawa (moisturizer). · Ana so ki dinga yin hakan sau daya a sati domin samun fuska mai sheki kuma marar kuraje. DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100 YADDA ZA'ARABUDA GISHIRINTFUSKA 🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻 Shin mene ne gishirin fuska? Gishirin fuska wani abu ne fari mai kama da gishiri a kan fuska. Abubuwan da ke kawo gishirin fuska su ne, yawan gumin fuska da maikon fuska. Idan muka yi gumi, fuskarmu takan fitar da maiko. Idan ba mu rika wanke fuskarmu a lokacin da ta yi gumi ba, sai ya taru ya zama gishirin fuska. Idan muka yi kokarin cire gishirin fuska da hannu, hakan yakan janyo kurajen fuska. A dalilin hakan ne ya sanya a wannan makon muka kawo hanyoyin rabuwa da gishirin fuska. · Mu rika wanke fuskarmu a kalla sau biyu a rana da ruwan dumi da sabulu. Yin hakan na magance samuwar gishirin fuska, kuma yakan hana su fitowa. · Mu zuba tafasasshen ruwa a kwano ko roba, sannan mu rufe kanmu da tawul, sai mu kawo kanmu a saman ruwan zafin, domin fuskarmu ta tiraru na tsawon minti 10. Yin hakan zai narkar da maikon fuska da ke kawo gishirin fuska. · Mu samu bakar hoda (baking soda)- Za mu iya samun ta a shagon da ake sayar da kayan hada kek, daga nan sai mu kwaba ta da ruwa, sannan mu shafa a fuskarmu. Bayan hakan, sai mu jira ta bushe. Bayan ta bushe, sai mu wanke da ruwan dumi. · Idan kuma ba za mu iya tirara fuskarmu ba, sai mu sanya tawul dinmu a ruwan zafi, sannan mu matse kafin mu goga a kan fuskarmu. · Shan ruwa kamar kofi 8 ko 10 a rana na magance fitowar gishirin fuska. · Lemun tsami na busar da maikon fuska. Za mu iya shafa ruwan lemun tsami ta hanyar amfani da auduga, bayan mun shafa kuma sai mu goge fuskarmu da wata audugar. Hakan na magance gishirin fuska. · Zuma na taimakawa wajen rage gishirin fuska da kuma kurajen fuska. Mu shafa zuma a fuskarmu, sai mu bar ta har tsawon minti 10, sannan mu wanke da ruwan dumi. A karshe muna fata za a rika amfani da wadannan hanyoyin da muka kawo don a magance gishirin fuska DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100 ABUBUWAN DA ZAKI KULA DASU YAYIN DA KUKE SHIRIN AURE DA SAURAYINKI 🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻 Bayan kin fahimci Saurayinki kunyi soyayya da Hira irin wacce Musulunci ya umurce ku kuyi, abu na gaba shine Ku fara Maganar Aure domin kuwa Babu amfanin soyayya Da Saurayi idan har ba Aure zakuyi ba. Kuma musulunci bai yarda da irin wannan Soyayya ba ko in ce Tarayya, tsakanin Da Namiji da Mace. Abun da ya kamace ki kiyi a Yayin da suke soyayya da Saurayinki shine, Idan har aka kai matsayin da Soyayyar ku tayi nisa ki fara masa maganar Aure domin A fara shirye shiryen Auren Naku. Hakan zaisa idan ma ba da gaske yake ba ko kuma bai shirya ba zaki gan ya fara ja baya akan soyayyar ku. Idan kuma ya shirya sai ki tabbatar kun Tsara komai kamar yadda Addini ya tanadar. Idan kuma ya amince aka fara maganar Auren naku, toh abinda ya kamace ki kiyi shine, kada ki kuskura ki saka Karya a cikin Hidimar bukin ku domin kuwa wannan shine babban kuskure da Ma’aurata sukeyi kamin Aure. Ki tabbatar da bakiyi kokarin yin abunda yafi karfi matsayin Gidanku ba, domin wannan na iya saka ki cikin damuwa a gidan Auren ki. A duk lokacin da za’ayi aure yana da Mahimmanci musan cewa Addini ya riga ya tsara mana komai cikin Sauki, Sannan kuma akwai Al’adu daban daban wanda kuma idan har basu sabawa addini babu matsala za’a iyayi. Dan haka idan akwai wata al’ada da kike sha’awar yi amma babu halin yi a Gidanku, kuma Mijin baida halinyi KADA KI KUSKURA ki matsa masa akan sai anyi wannan al’adar domin kuwa Albarkacin Aure yafi yawa ga Auren da aka gina shi akan Tausayin Juna. Kuma Saurayin naki zai fi ganin Mutuncin ki da na gidan ku a yayin da yasan cewa Baki matsa mishi akan abunda yafi karfin sa. Wannan Wani babban kuskure ne da Wasu Mata keyi tun kamin su shiga gidan Auren su, ganin anyi wani abu a bikin wance itama tanaso ayi a nata bukin. Kada ki manta Tausayin Juna wani abu ne mai Mahimmanci a Zamantakewa, Sannan Gaskiya da Rikon Amana, ki tabbatar da Bakiyi wani abu ba domin burgewa ba sai dai dan Allah da kuma Irin soyayyar da ke tsakanin ki da shi Saurayin naki. Allah sa mu gane gaskiya. DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100 SALON JANHANKALIN MIJI📚📚📚📚📚📚📚📚📚 Masana sanin soyayya da jimai sun yi ittifaqi akan cewa macen data iya kissa itace mace. Macen dabata iya kissa ba to da sauranta kuma ko a wajen kwanciya tana zama koma baya. Idan kinason kijanye hankalin mijinki gaba daya ko yaushe yayita tunaninki to ga hanyar dazakibi ko yaushe kizama kina cikin ransa kamar kaya a maqogoro Zaki sami turare na madara mai kamshi yazama turarenki na kwanciya ne kawai bakya kwanciya batare da kinshafashi shiba.Saiki bari me house yasaba da kamshin sosai sannan saiki sami under wear dinsa batare da yasaniba ki shafesu da wannan turaren naki.To wlh duk sanda yaje yin fitsari yaji wannan kamshin saikin fado a ransa. Take zaituno last moment dinku na dare. So daya tina zaiji bashida wani abu agabansa sai yazo kikuma jiyar dashi wannan dadin. Wlh ko kishiyace dake soyake kawai girkinki yazagayo. DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 0808067810INGANTACCEN HADIN AMARE 💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼Ina amare dasuke daf dashiga gdajensu? ina uwar gda dakeson bawa me gda mamaki? ina wacce ni'imarta tadauke?uhm to munyomuku odar ingantaccen sinadarinda y'an sudan kecewa تهنئة Tahni'a sinadarine me dadi a baki mesaurin aiki ajiki yakawo ni'ima yadawoda sha'awa maza kuma yakaramusu kuzari da ruwan maniyyi mata da maza kowa zai'iya shan way'annan sinadarai da basuda illa anhadasu da ingantattun kayan islama uhm uwar gda ko amaryar da takusa aure kujarraba kusha mamaki **************************** Ina y'an mata da amare da uwar gda to ga ingantaccen sinadari don gyaran brest maganine dabashida illa saima dada kyawun fata yaciko brest dinki wannan sinadari munsamasa suna TAUSI'USSADAR haka kuma munada ingantacccen maganin ni'ima cikin sauki yana kara ni'ima sosai yasanya jindadi danishadi tsakanin ma'aurata uwargda da amarya kunemeshi zaihanamuku jin zafi wajan mu'amala kuma yana kashe matsalolin gaba sunan wannan sinadari NI'IMATUZZAUJAINI Munada ingantattun magungunan sanyi dasauran matsalolin mata Muntanadi duk wasu sinadarai da kayan gyara marasa illa ga rayuwarku akwai kaya iri iri musamman matsalolin ku dasuka shafi matsalar al'ada da ciwonmara akwai kuma ingantattun tiraruka na humra domin kamshin jiki DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
ABUBUWANDA ZASU TAIMAKEKI KISAMI CIKI DAWURI
🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻
Kadan daga way'annan a'ashab dazasu taimakawa mace tasami ciki dawuri sune:
★MARAMIYA
yawaita shan shayin wannan ganye zaitaimakeki wajen samun ciki dagaggawa koda kuwa wata cuta ce tahanaki samun cikin
Hakika maramiya zata taimaka wajen magance matsaloli masu wuyar magani
Danhaka duk dare akulada shan shayinta.
★SHAYIN HULBA
SHAYIN YANSUN
Dukkan way'an sinadarai sunataimakawa sosai wajen daukar ciki .
Daga cibiyar bincike ta
BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER
Rijiyarzaki kano
08080678100
YADDA ZAKI GYARA FUSKARKI KINA ZAUNE GIDA
👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼👩🏼
Idan aka kira sunan mutum yakan yi amfani da fuskarsa wajen amsa kiran. Ya yarda fuskarsa ta wakilice shi, shi ya sa take daya daga cikin sassan jiki masu muhimmanci a gare shi. Don haka ya kamata mu san yadda za mu kula da fuskarmu ba tare da mun kashe kudi mai yawa wajen masu kwalliyar kanti ba. Akwai abubuwa da dama wadanda ba su kamata mace ta rasa su a gidanta domin gyara fuskarta ba. Yawan kwalliya da ado na kara soyayya a zukatan ma’aurata.
Abubuwan bukata:
· Sabulun wanke fuska (face wash)
· Dilke (Facial scrub)
· Tawul
· Man shafawa (moisturizer)
· Zuma
· Kurkum
· Madara
· Lemon tsami
· Man essential oil ko zaitun
· Ruwan rose (rose water)
Yadda za ki yi amfani da wadannan abubuwa wurin gyaran fuska:
· Ki wanke fuskarki da sabulun wanke fuska, sannan sai ki wanke da ruwan sanyi.
· Ki shafa dilke a fuskarki ta hanyar amfanin da tafin hannunki har na tsawon minti 2 kafin ki wanke da ruwan dumi.
· Ki turara fuskarki da ruwan zafi na tsawo minti 5 bayan kin diga man zaitun ko man essential oil a cikin ruwan. Yin hakan zai cire miki bakaken kurajen fuska.
· Sai ki hada madara da lemon tsami da zuma da ruwan rose water da kurkum kafin ki shafa a fuskarki har zuwa wuya. Daga nan ki bari na tsawon minti 15 ko 20 kafin ki wanke da ruwan dumi.
· Daga nan ki goge da tawul kafin ki shafa man shafawa (moisturizer).
· Ana so ki dinga yin hakan sau daya a sati domin samun fuska mai sheki kuma marar kuraje.
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100 YADDA ZA'ARABUDA GISHIRINTFUSKA
🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻
Shin mene ne gishirin fuska? Gishirin fuska wani abu ne fari mai kama da gishiri a kan fuska. Abubuwan da ke kawo gishirin fuska su ne, yawan gumin fuska da maikon fuska. Idan muka yi gumi, fuskarmu takan fitar da maiko. Idan ba mu rika wanke fuskarmu a lokacin da ta yi gumi ba, sai ya taru ya zama gishirin fuska. Idan muka yi kokarin cire gishirin fuska da hannu, hakan yakan janyo kurajen fuska. A dalilin hakan ne ya sanya a wannan makon muka kawo hanyoyin rabuwa da gishirin fuska.
· Mu rika wanke fuskarmu a kalla sau biyu a rana da ruwan dumi da sabulu. Yin hakan na magance samuwar gishirin fuska, kuma yakan hana su fitowa.
· Mu zuba tafasasshen ruwa a kwano ko roba, sannan mu rufe kanmu da tawul, sai mu kawo kanmu a saman ruwan zafin, domin fuskarmu ta tiraru na tsawon minti 10. Yin hakan zai narkar da maikon fuska da ke kawo gishirin fuska.
· Mu samu bakar hoda (baking soda)- Za mu iya samun ta a shagon da ake sayar da kayan hada kek, daga nan sai mu kwaba ta da ruwa, sannan mu shafa a fuskarmu. Bayan hakan, sai mu jira ta bushe. Bayan ta bushe, sai mu wanke da ruwan dumi.
· Idan kuma ba za mu iya tirara fuskarmu ba, sai mu sanya tawul dinmu a ruwan zafi, sannan mu matse kafin mu goga a kan fuskarmu.
· Shan ruwa kamar kofi 8 ko 10 a rana na magance fitowar gishirin fuska.
· Lemun tsami na busar da maikon fuska. Za mu iya shafa ruwan lemun tsami ta hanyar amfani da auduga, bayan mun shafa kuma sai mu goge fuskarmu da wata audugar. Hakan na magance gishirin fuska.
· Zuma na taimakawa wajen rage gishirin fuska da kuma kurajen fuska. Mu shafa zuma a fuskarmu, sai mu bar ta har tsawon minti 10, sannan mu wanke da ruwan dumi.
A karshe muna fata za a rika amfani da wadannan hanyoyin da muka kawo don a magance gishirin fuska
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
ABUBUWAN DA ZAKI KULA DASU YAYIN DA KUKE SHIRIN AURE DA SAURAYINKI
🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻🙍🏻
Bayan kin fahimci Saurayinki kunyi soyayya da Hira irin wacce Musulunci ya umurce ku kuyi, abu na gaba shine Ku fara Maganar Aure domin kuwa Babu amfanin soyayya Da Saurayi idan har ba Aure zakuyi ba. Kuma musulunci bai yarda da irin wannan Soyayya ba ko in ce Tarayya, tsakanin Da Namiji da Mace.
Abun da ya kamace ki kiyi a Yayin da suke soyayya da Saurayinki shine, Idan har aka kai matsayin da Soyayyar ku tayi nisa ki fara masa maganar Aure domin A fara shirye shiryen Auren Naku. Hakan zaisa idan ma ba da gaske yake ba ko kuma bai shirya ba zaki gan ya fara ja baya akan soyayyar ku. Idan kuma ya shirya sai ki tabbatar kun Tsara komai kamar yadda Addini ya tanadar.
Idan kuma ya amince aka fara maganar Auren naku, toh abinda ya kamace ki kiyi shine, kada ki kuskura ki saka Karya a cikin Hidimar bukin ku domin kuwa wannan shine babban kuskure da Ma’aurata sukeyi kamin Aure. Ki tabbatar da bakiyi kokarin yin abunda yafi karfi matsayin Gidanku ba, domin wannan na iya saka ki cikin damuwa a gidan Auren ki.
A duk lokacin da za’ayi aure yana da Mahimmanci musan cewa Addini ya riga ya tsara mana komai cikin Sauki, Sannan kuma akwai Al’adu daban daban wanda kuma idan har basu sabawa addini babu matsala za’a iyayi. Dan haka idan akwai wata al’ada da kike sha’awar yi amma babu halin yi a Gidanku, kuma Mijin baida halinyi KADA KI KUSKURA ki matsa masa akan sai anyi wannan al’adar domin kuwa Albarkacin Aure yafi yawa ga Auren da aka gina shi akan Tausayin Juna. Kuma Saurayin naki zai fi ganin Mutuncin ki da na gidan ku a yayin da yasan cewa Baki matsa mishi akan abunda yafi karfin sa. Wannan Wani babban kuskure ne da Wasu Mata keyi tun kamin su shiga gidan Auren su, ganin anyi wani abu a bikin wance itama tanaso ayi a nata bukin.
Kada ki manta Tausayin Juna wani abu ne mai Mahimmanci a Zamantakewa, Sannan Gaskiya da Rikon Amana, ki tabbatar da Bakiyi wani abu ba domin burgewa ba sai dai dan Allah da kuma Irin soyayyar da ke tsakanin ki da shi Saurayin naki.
Allah sa mu gane gaskiya.
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
SALON JANHANKALIN MIJI📚📚📚📚📚📚📚📚📚
Masana sanin soyayya da jimai sun yi ittifaqi
akan
cewa macen data iya kissa itace mace.
Macen
dabata iya kissa ba to da sauranta kuma ko a
wajen
kwanciya tana zama koma baya. Idan kinason
kijanye hankalin mijinki gaba daya ko yaushe
yayita
tunaninki to ga hanyar dazakibi ko yaushe
kizama
kina cikin ransa kamar kaya a maqogoro
Zaki sami turare na madara mai kamshi
yazama
turarenki na kwanciya ne kawai bakya
kwanciya
batare da kinshafashi shiba.Saiki bari me
house
yasaba da kamshin sosai sannan saiki sami
under
wear dinsa batare da yasaniba ki shafesu da
wannan turaren naki.To wlh duk sanda yaje
yin
fitsari yaji wannan kamshin saikin fado a
ransa.
Take zaituno last moment dinku na dare. So
daya
tina zaiji bashida wani abu agabansa sai yazo
kikuma jiyar dashi wannan dadin. Wlh ko
kishiyace
dake soyake kawai girkinki yazagayo. DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 0808067810INGANTACCEN HADIN AMARE 💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼Ina amare dasuke daf dashiga gdajensu? ina uwar gda dakeson bawa me gda mamaki? ina wacce ni'imarta tadauke?uhm to munyomuku odar ingantaccen sinadarinda y'an sudan kecewa تهنئة Tahni'a sinadarine me dadi a baki mesaurin aiki ajiki yakawo ni'ima yadawoda sha'awa maza kuma yakaramusu kuzari da ruwan maniyyi mata da maza kowa zai'iya shan way'annan sinadarai da basuda illa anhadasu da ingantattun kayan islama uhm uwar gda ko amaryar da takusa aure kujarraba kusha mamaki
****************************
Ina y'an mata da amare da uwar gda to ga ingantaccen sinadari don gyaran brest maganine dabashida illa saima dada kyawun fata yaciko brest dinki wannan sinadari munsamasa suna TAUSI'USSADAR haka kuma munada ingantacccen maganin ni'ima cikin sauki yana kara ni'ima sosai yasanya jindadi danishadi tsakanin ma'aurata uwargda da amarya kunemeshi zaihanamuku jin zafi wajan mu'amala kuma yana kashe matsalolin gaba sunan wannan sinadari NI'IMATUZZAUJAINI
Munada ingantattun magungunan sanyi dasauran matsalolin mata
Muntanadi duk wasu sinadarai da kayan gyara marasa illa ga rayuwarku akwai kaya iri iri musamman matsalolin ku dasuka shafi matsalar al'ada da ciwonmara akwai kuma ingantattun tiraruka na humra domin kamshin jiki
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
Comments
Post a Comment