*ABUBUWANDA BADUK MACE KE'IYA YAFEWA NAMIJI BA* ◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆ ★Tozartata ko wulakantata agaban jma'a ko tallata laifinta. ★Namiji mai yawan daukar zance yakaiwa mahaifiyar sa. ★Namijinda sam baya mutunta iyayen matarsa. ★Nunamata gadara cikin sigar wulakanci. ★nunamata bata cika mace ba kokuma batada wani amfani. ★Cin amanarta abayan idonta tahanyar neman mtanda take da alaka dasu. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP ☎08080678100
*ABUBUWANDA BADUK MACE KE'IYA YAFEWA NAMIJI BA*
◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆
★Tozartata ko wulakantata agaban jma'a ko tallata laifinta.
★Namiji mai yawan daukar zance yakaiwa mahaifiyar sa.
★Namijinda sam baya mutunta iyayen matarsa.
★Nunamata gadara cikin sigar wulakanci.
★nunamata bata cika mace ba kokuma batada wani amfani.
★Cin amanarta abayan idonta tahanyar neman mtanda take da alaka dasu.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP
☎08080678100
Comments
Post a Comment