*DOMIN KARIYAR Y'AY'A DAGA ZINA KO LESBIAN* ★★★★★★★★★★★★★★★★★ maza da mata yara damanya duk ana'iyayimusu wannan rigakafin dan neman tsarin ubngji daga fadawa sharrin zamani. ◆anemi castor oil ◆zaituttahsin. ahadesu guri daya atofa way'annan ayar sau 313 itakuma wannan addu'ar kafa daya sai ahadamusu a tea ko a miya duk tsananin sha'awar yaro ko yarinya sudena cikin kwana uku da'izinin allah ga ayar وحيل بينهم وبين مايشتهون 313 اللهم بسرها ومافيها من السر والأسرار والنور والأنوار باعد بين(sunan yaron ko yarinyar) وبين الخرام كماباعدت بين المشرق والمغرب وكن له عونامعينا للخيروالصواب وحافظاأمينا بسرها وبسر إسمك الهادي ياهادي ياهادي ياهادي يا الله يا الله ياقادر يامقتدر ياملك ياحق يامبين ياذالجلال والإكرام يا أرحم الراحمين وصلي الله علي سيدنا محمد وعلي آله وصحبه وسلم *DOMIN SASANTA MA'AURATA DA CIRE KIYAYYA ATSAKANINSU* ★★★★★★★★★★★★★★★★★★ awanke jiki ayi alwala azauna akan dadduma aranar lahadi anemi ma'ulhubbi atofa *YAHALEEMU* 100 *SURATULMUZZAMMIL* kafa 7 idan angama adafa abinci ko ayi lemu daruwan dukkan ma'auratan susha dayardar ubngji zasu fahimci juna soyayya zatadawo atsakaninsu. *IDAN ANASON WANI YADENA AIKIN SABON UBANGJI* ☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆ Idan anaso ahana wani aikata badaidaiba namijine ko mace saurayi ko budurwa. anemi takarda marar layi arubuta wannan sirrin abashi yasha batareda saninsa ba kuma ayayyafa agurinda yake bacci za'ayi hakane kwana uku ajere kuma da tawadar *Midadul'ishq* za'ayi rubutun awanke da *ma'ulhubbi* ga'abinda za'a rubuta: بسم الله الرحمان الرحيم إنك لاتهدي من أحببت ولكن الله يهدي من يشاء sau 7 يا الله ياهادي sau أسألك أن تهدي (sunansa dana mamansa) saikuma afadi irin aikinda yake wanda akeso yadena وذللناها لهم فمنهاركوبهم ومنهاياكلونsau 3 اللهم ذلل (sunansa dana mamansa) واهديه الي صراط مستقيم إهدناالصراط المستقيمsau 7 وصلي الله علي سيدنامحمد وعلي آله وصحبه وسلم *ADDU'ARDA DA'AKEYI KAFIN AYAYE YARO* ◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆ adafa kwai guda uku sai a cire bawan kowane kwai arubutamasa wannan abashi yaci shikenan baza'asha wahala wajen yayensa b. وحرمنا عليه المراضع من قبل. فقال إنهامحرمة عليهم أربعين سنة
*DOMIN KARIYAR Y'AY'A DAGA ZINA KO LESBIAN* ★★★★★★★★★★★★★★★★★ maza da mata yara damanya duk ana'iyayimusu wannan rigakafin dan neman tsarin ubngji daga fadawa sharrin zamani. ◆anemi castor oil ◆zaituttahsin. ahadesu guri daya atofa way'annan ayar sau 313 itakuma wannan addu'ar kafa daya sai ahadamusu a tea ko a miya duk tsananin sha'awar yaro ko yarinya sudena cikin kwana uku da'izinin allah ga ayar وحيل بينهم وبين مايشتهون 313 اللهم بسرها ومافيها من السر والأسرار والنور والأنوار...