*MANYAN ALAMOMIN DASUKE NUNA AKWAI SIHIRI KO AL'AJAN AJIKIN MUTUM* ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ★Tari mai tsanani musamman yayinda katashi daga bacci. ★Ciwon baya maitsanani musamman daidai qugu. ★Yawan zubewar gashi kuma arasa magance matsalar. ★Bacci acikin fushi da damuwa maitsanani. ★Rikicewar al'ada batare da wani dalili da likitoci zasu iya ganewa b. ★Wani lokacin rashin gani nawani lokaci kokuma kasa magana. ★damuwa tamusamman daga bayan la'asar zuwa dare, ★Kokuma haka kawai mutum yaji yana kuka kokuma yanaso yayi kuka. ★Rashin bacci natsawon lokaci ★Kasala awajen sallah karatun alqur'ani kokuma kasa sallar kwatakwata . ★Miyagun mafarkai masu firgitarwa. ★mafarkin kisa ko gobara ko rushewar gini ko mafarkin anbiyoka za'akashe ko za'adakeka kuma idan kafarka kaji alamun hakan ajikinka. ★mafarkin dabbobi kamar karnuka shanu beraye macizai da kunamu wani lokacin ma suna iya biyoka. *IDAN ANAJIN WAY'ANNAN ALAMOMI AGAGGAUTA NEMAN MAFITA* Allah yakaremu daga dukkan musibu yaimana tsari daga miyagun bayi da'imani yayi karanci azukatansu ameen. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP ☎08080678100
*MANYAN ALAMOMIN DASUKE NUNA AKWAI SIHIRI KO AL'AJAN AJIKIN MUTUM*
📃📃📃📃📃📃📃📃📃📃📃
★Tari mai tsanani musamman yayinda katashi daga bacci.
★Ciwon baya maitsanani musamman daidai qugu.
★Yawan zubewar gashi kuma arasa magance matsalar.
★Bacci acikin fushi da damuwa maitsanani.
★Rikicewar al'ada batare da wani dalili da likitoci zasu iya ganewa b.
★Wani lokacin rashin gani nawani lokaci kokuma kasa magana.
★damuwa tamusamman daga bayan la'asar zuwa dare,
★Kokuma haka kawai mutum yaji yana kuka kokuma yanaso yayi kuka.
★Rashin bacci natsawon lokaci
★Kasala awajen sallah karatun alqur'ani kokuma kasa sallar kwatakwata .
★Miyagun mafarkai masu firgitarwa.
★mafarkin kisa ko gobara ko rushewar gini ko mafarkin anbiyoka za'akashe ko za'adakeka kuma idan kafarka kaji alamun hakan ajikinka.
★mafarkin dabbobi kamar karnuka shanu beraye macizai da kunamu wani lokacin ma suna iya biyoka.
*IDAN ANAJIN WAY'ANNAN ALAMOMI AGAGGAUTA NEMAN MAFITA*
Allah yakaremu daga dukkan musibu yaimana tsari daga miyagun bayi da'imani yayi karanci azukatansu ameen.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP
☎08080678100
Comments
Post a Comment