SIRRIN MAZA
*MUSAN SIRRIN MAZA*
DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP
◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆
☆Mafi nagarta amaza wanda awaje sadaukine agda kuma kamar karamin yaro.
☆kiguji namijin da baya tattali akan gobensa kuma baya tinamiki makomarku gobe qiyama.
☆Burin kowane namiji yasami natsuwa gangariyar mace itace mai saka namiji yanatsu.
☆Ba'akowane lokacibane namiji yake namiji amma mace akowane lokaci macece.
☆Duk namijinda baya afuwa ga matarsa bazaici moriyarta yanda yakamata b.
☆Maza suke jawo dalilinda mata kesa mata sudena soyayya tagaskiya.
☆Mata suna iya karantar maza amma mata bamai'iya karantarsu sai mata y'an uwansu.
☆Dazarar namiji yamallaki mace to yagama soyayya ita kuma mace asadda tamallaki wanda takeso asannane tafara soyaya.
☆Abinda yafi bawa mata haushi ga namiji miskilanci sukuma maza suntsani mace mai surutu.
☆Maza suna afkawa so da idonsu mata kuwa dakunne ake rudar su
Ma'ana namiji kyau yakebi mata kuwa lafazi maidadi.
☆Gangariyar namiji shine wanda basai ya'umarci matarsa b kawai zatayi abune sbd shaukinta gareshi.
✍🏻
Daga *MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
akarkashin jagorancin
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☎08080678100
Comments
Post a Comment