SAGE OIL
(SAGE OIL)
★Yana magance amosanin kai komai tsananinsa.
★Yana tsawaita gashi yahana karyewarsa .
★Namiji zaishafa agabansa awa daya kafin kusantar iyali dan magance saurin release.
★Anashafa lips danhanasu bushewa
★yana kashe kurajen fuska yafitar da black sprt ashafa inza'akwanta awanke dasafe.
★Shafashi ajiki yanahana bushewar fata.
★Yanahana bayyanar furfura.
★yana gyara baki dahasken hakora
★yana magance matsalar rashin daukarciki daga mata.
★Yana wanke mahaifa sosai.
★Yana karawa mata ni'ima sosai
★matarda jinjiri ke mutuwa acikinta sbd zafin mahaifa to zaikawarmata damatsalar.
DAGA BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO
☎08080678100
AMFANIN AYA GA MAZA DA MATA
★★★★★★★★★★★★★★★★★
◇Hutarda gajiya.
◇Raunin gani.
◇Karfin maza
◇Karfafa kasusuwa
◇Kawarda gajia idan akahada habbatussauda
◇Karawa mai shayarwa ruwan nono.
◇Wanke hanta idan akasha da zuwa.
◇anahadawa dazuma da hulba dan kara ni'ima da cikar brest.
◇
◇Ana dama garin aya asha daruwan dumi dan kara kiba
DAGA BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO
08080678100
AMFANIN JAUZATUDDIB(Nutmeg)
★★★★★★★★★★★★★★★★★
Ga kadan daga amfaninta:
◇Magance gubar jini
◇Inganta lafiyar kwakwalwa
◇Magance matsalar hawanjini
◇Hana bushewar jiki
◇Hana amai
◇Kawarda ciwon gabobi
◇Ana amfani da cokali daya nagarin aci da kwai kafin awa daya da jima'i yakara power sosai kuma yana hana saurin release
Maganine maikarfi sosai akan karfin maza
DAGA BIRNIN MAGAJI ISALAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO
☎08080678100
GIRMAN BREST DA HIPS CIKIN SAUKI
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
GANYEN MARAMIYA
Shikawai zaki tafasa kitace kijuye aroba maikyau arufe adinga sha 2 cup 14 days.
INAMASU NEMAN SAMUN HAIFA Y'AN BIYU?
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
Fitaccen masanin mai suna dr jabir alqahdani yadada jaddadawa acikimd mujallar masu juna biyu wato
مجلة الحامل
Cewa tabbas cikin lamunin ubangiji yaqaddara duk matan suka jera kwana ashirin suna shan tafasashen ganyen MARAMIYYA zai wahala indai mazajensu nakusantarsu basudauki ciki sunhaifi y'an 2 ba sbd mata dayawa sunjarraba walillahil hamd ubangji yacikamusu buri.
HANYOYI HUDU NARAGE KIBA CIKIN SAURI
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
1*gren tea /na'ana'a/danyar citta/rumman.
Atafasa asha kofi 2 arana
◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆
2*green tea /maramiyya /babueaj /qirfa
Shimadai tea dinsu kofi 2 arana.
◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆★◆◆
3*shammar shikadai za'atafasa ai sha kofi 2 tabbas yanagaggauta rage tumbi.
◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆
4*green tea/kammun/babunaj kofi daya tak arana
◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆
Daga BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO 08080678100
ZAITUL MARAMIYA(SAGE OIL)
★Yana magance amosanin kai komai tsananinsa.
★Yana tsawaita gashi yahana karyewarsa .
★Namiji zaishafa agabansa awa daya kafin kusantar iyali dan magance saurin release.
★Anashafa lips danhanasu bushewa
★yana kashe kurajen fuska yafitar da black sprt ashafa inza'akwanta awanke dasafe.
★Shafashi ajiki yanahana bushewar fata.
★Yanahana bayyanar furfura.
★yana gyara baki dahasken hakora
★yana magance matsalar rashin daukarciki daga mata.
★Yana wanke mahaifa sosai.
★Yana karawa mata ni'ima sosai
★matarda jinjiri ke mutuwa acikinta sbd zafin mahaifa to zaikawarmata damatsalar.
DAGA BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO
☎08080678100
AMFANIN AYA GA MAZA DA MATA
★★★★★★★★★★★★★★★★★
◇Hutarda gajiya.
◇Raunin gani.
◇Karfin maza
◇Karfafa kasusuwa
◇Kawarda gajia idan akahada habbatussauda
◇Karawa mai shayarwa ruwan nono.
◇Wanke hanta idan akasha da zuwa.
◇anahadawa dazuma da hulba dan kara ni'ima da cikar brest.
◇
◇Ana dama garin aya asha daruwan dumi dan kara kiba
DAGA BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO
08080678100
AMFANIN JAUZATUDDIB(Nutmeg)
★★★★★★★★★★★★★★★★★
Ga kadan daga amfaninta:
◇Magance gubar jini
◇Inganta lafiyar kwakwalwa
◇Magance matsalar hawanjini
◇Hana bushewar jiki
◇Hana amai
◇Kawarda ciwon gabobi
◇Ana amfani da cokali daya nagarin aci da kwai kafin awa daya da jima'i yakara power sosai kuma yana hana saurin release
Maganine maikarfi sosai akan karfin maza
DAGA BIRNIN MAGAJI ISALAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO
☎08080678100
Comments
Post a Comment