IDAN UBANGIJI YAHADAKI DA MIJI MAI TAURIN KAI
*IDAN UBANGIJI YAHADAKI DA MIJI MAITAURINKAI DAWUYAR SHA'ANI*
📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚
★Kada ki lizimtawa kanki jagorantar tsara abubuwan gida saki damar ahannunsa shiyatsara abinda yaga yafi dacewa.
★Bari saurin yanke hukunci bashi damar fadar nasa ra'ayin
★Ba'a warkarda irin matsalar mazajennanda daukar mataki ko fishi ko juya baya.
★Kaisu kara bashine mafita ba.
★Sa'insa dasu bazaizama silar sauya halinsu ba.
★Kilizimtawa tattaunawa dashin akan duk abinda yataso.
★Kisauya daga dabi'ar gardama ko yawan jayya ko saurin fishi.
★duk tsawar da hadari zaiyi baya'iya fito da ciyawa ruwane kadai ke fitar da tsirrai danhaka takun saka ba mafita bane.
*MENENE WAFITA*????
📝zamu hadu a lecture ta gaba dan sanin yanda zaki tausasa zuciyar hatta makiyinki ballantana mijinki.
📝kada amanta tirara gda da tiraren *ZAWALUL'UKUS*yana kawo lumana dakwanciyar hankali dafahimtar juna atsakanin mazauna gdan,duk wata matsala ko rigima ko kiyayya darashin jindadin xama darashin gane kan juna dayake faruwa matukar za'adinga tirarashi agda dayardar ubngji za'asami kulawa da fahimtar juna atsakanin ma'aurata ko jama'ar gda.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
akarkashin jagorancin
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☎08080678100
Comments
Post a Comment