HANYOYIN MAGANCE ZUBAR FARIN RUWA
*INGANTATTUN SINADARAN MAGANCE ZUBAR FARIN RUWA*(GONORRHEA)داءالسيلان
📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜
☆Hanya tafarko dake taimakawa wajen magance matsalar rubar farinruwa shine atafasa ruwa cikin karamin kofi sai abari yahuce azuba cokali biyar na veniger sai adinga insert daruwan sau uku arana.
☆Hanya tabiyu gaway'anda sukadade da wannan matsalar susami BARDAQUSH(Marjoram) cokali biyu atafasashi da ruwa pure water daya sai atace adinga insert daruwan tsawon sati 4 kuma adinga gege gefen cinyoyi daruwa wannadm sinadarin yanamatukar kashe manyan kwayoyin cuta.
☆Hanyata uku gamaison bankwana daga duk wata matsala tasanyi dasauran matsalolin al'aura to asami ingantaccen ZA'ATIR(THYME)
Adinga tafasawa aduk bayan isha sai azauna aruwan dumin tsawon wata 2 kuma adinga shan shayinsa sau 2 arana yana magance matsalolin infection yana magance rashin sha'awa.
*MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Hlo priya
ReplyDelete