HANYOYIN MAGANCE MATSALOLIN FATA


*HANYOYIN MAGANCE MATSALOLIN FATA*
📗📗📗📗📗📗📗📗📗📗📗📗
Fata tana da muhimmanci a jikin mutum don haka bai kamata a yi sakaci wajen kulawa da ita ba. Kafin a gano kyawun mutum sai an fara gano yanayin fatarsa tukun. Kuma kafin a san cewa mutum yana cikin jin dadi ta fata ake ganewa. A wannan hanyoyin za a koyi yadda za a magance cizon kudin cizo a fata da sauransu. Akwai man shafawa nau’i-nau’i da muhimmi ne wajen amfani da su domin inganta fatarmu, kamar man kwakwa da man lemun tsami da man zaitun da na fiya da sauransu.
•    kurajen fuska: Domin magance kurajen fuska, za a iya amfani da zuma mai kyau, a shafa ta a tafukan hannu sannan a shafa ta a fuska kamar yadda ake shafa man shafawa. A jira na tsawon mintuna 10 zuwa 15 sannan a wanke. Idan ana hakan a kullum lallai za a rabu da kurajen fuska.
•    kurajen fatar jiki; a samu man lemun tsami da man kwakwa sannan a kwaba su sai a rika shafawa a wannan wajen da fatar ta samu matsala.
• Domin cizon kudin cizo :  A samu man ‘argan’ ( za a iya samu a manyan shaguna da ke sayar da kayan kwalliya) a rika digawa a wajen cizon safe da yamma. Za a ga alamar cizon ya bata har wajen ya warke.
•    Fatar labba:  Yanzu lokaci ne da ya kamata mu kula da fatar labbanmu saboda sanyi. A samu zuma da sukari a kwaba su, sai a shafa  a kan leben, sai a wanke a shafa man kwakwa ko zaitun a lebben.
•    kankara na hana fesowar sababbin kuraje a fuska. A samu kankara a rika shafawa a fuska na tsawon minti biyar zuwa 10 a fuska akalla sau daya a rana. Yin hakan na hana haifar da kuraje a fuska.
*DAGA MATSALOLIN AURE GROUP*
☎08080678100

Comments

Popular posts from this blog

*YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)* *Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.* *Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.* Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali ☛ Bagaruwan hausa. ....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati. . ☞ Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki n shima a kalla 3x a sati. ☞ Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi....yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har ki ar'bain... *Inda wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da* ☞ ruwan dumi ☞ bagaruwa _Na tsawon Wata guda sai kuma matsi shi kuma zakiyishi saura sati biyu aurenki kuma wannan mun dade dayin bayaninsa._ ❀ *KAYAN HADIN* ❀ ☛ ki daka garin zogale ki tankadeshi. ☛ ki samu man ka danya ( Ana samu a wajen masu maganin gargajiya. ☛ ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu *_Islamic-medical-centre_*. ☛ ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ). ☛ ki samu man shanu ( anansamunsa a wajen masu sa yarda nono). *duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa'oi 5awa zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.* *HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU* ☞ Ganyen magarya ☞ zogale ☞ bagaruwa ☞ ganyen bagaruwa ☞ alim ☞ sabulun salo ☞ sabulun zaitun ☞ sabulun habbatussauda. ☞ Miski ☞ madararturare. Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya. Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shigaba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

AMFANIN FUREN TUMFAFIYA

DOMIN SAMUN FARINJINI