DOMIN WARWARE MATSALA ATSAKANIN MA'AURATA
*DOMIN MAGANCE RIGINGIMU ACIKIN GIDA*
📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖
DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP
duk wani gida dayazama anayawan rigima atsakanin mazauna gidan kodayaushe bafahimtar juna atsakaninsu kuma sunrasa a'ina matsalar take? Sihirine ko munafukai?
To ayi wannan aikin koma menene zai tarwatse kuma soyayyar juna zatadawo atsakaninsu sudawo masu kaunar juna asami tiraren
ZAWALUL'UKUS
atofamasa wannan ayoyin
★A'uzubillahi minashshaidanirrajim
★Suratu daha
★suratulfathi
★Suratuljinni
Sai'adinga tirara gdan kullum bayan la'asar kwana takwas
*INGANTACCEN SIRRIN SAMUN MIJIN AURE*
◆◆◆◆◆◆◆
Musamman gaway'anda sam sukarasa mijin aure kokuma suka dade ba'aure kowasu dalilai sukahana yiyuwar auren to ga mafita da'izinin allah
◆adaren alhamis za'a je asiyo sabon kwado bayan andatse kwadon sai'a karantamasa
BISMILLAHIRRAHARAHEEM LAISA LAHA MINDUNILLAHI KASHIFA 313
sai a jefashi acikin garwashin wuta idan yayi zafi sosai sai afito dashi ajefashi acikin ruwanda za'ayi wanka dashi idan yahuce sai'ayi wanka daruwan
Saikuma asake nemo ma'ulhubbi a karanta
◆Suratushsharhi 11
◆fatiha 11
◆Ayatulkursy 11
◆qulhuwa falaq nasi 11
◆Salati 12
Atofa asha
Daganan saikuma kikaranta
LAISA LAHA MINDUNILLAHI KASHIFA 7
Ayatulkursy 7
Akowace kusurwa dake cikin dakin dakike bacci aciki
Washe gari ranar juma'a kenan sai'abari saidaidai lokacinda liman ke huduba sai'a budemiki kwadon adaidai saman kanki kuma akarantamiki wannan ayar akanki kafa 33
(Wa'azzin finnasi kilhajji ya'atuka rijalan wa'alakulli dhamirin ya'ateena minkulli fajjin ameeq)
To daganan karkisake kulle kwadon kiboyeshi acikin kayanki
Dayardar ubangji zakiy mamakin yanda mazaje zasu fuskanceki zakisami karbuwa sosai agurin mazaje
Kuma yanadakyau kisami
SABUNULJAMAL yazama sinadarin wankanki
*WANDA KESON YACIRE SON WANI AZUCIYARSA*
◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆
Idan matsala tasa bazaka'iya cigabada soyayya dawani ba kokuma aurenku bazaiyiyuba kakeso yafitadaga zuciyarka to ga hanya mafi sauki
Dauko sunayen ubangji guda 99 sai kanemo sabon faranti wanda ba'ataba zubamasa abinciba saikanemi tawadar MIDADUL'ISHQ
Duk wani sunan ubangji dayake harafin YA'UN shikawai zaka rubuta misali kamar
AZEEMU
ALIYU
QADEERU
ALEEMU
Way'annan sunaye dukkansu idan da arabic akarubutasu za'aga akwai harafin Y aciki to ire irensu za'azaro bayan angama rubutawa sai'awanke asha kafin akarya haka za'amaimaita kwana 7 ajere
Comments
Post a Comment