AMFANIN ZAITUL HILTIT
*AMFANIN ZAITUL HILTIT*
📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖
📝shansa aruwan dumi yana gyara lalacewar murya.
📝idan kunne yazama bayaji sosai ana digawa domin yadawo daidai.
📝yana warkarda ciwon kirji.
📝yana magance firgita ko farfadia.
📝aduk sadda kashafashi ajiki aljanu bazasu rabi jikinka b.
📝idan maza na'amfani dashi yana karamusu kuzari.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
Akarkashin jagorancin
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KAN*
☎08080678100
Comments
Post a Comment