AMFANIN MAN AYA(زيت حب العزيز)
*AMFANIN MAN AYA GA LAFIYARMU*(زيت حب العزيز)
📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜
◆Yana wanke tsakuwar qoda.
◆Yana kara ruwan maniyyi ga maza da mata.
◆Yana magance kaikayin jiki.
◆Yana taimakawa jini wajen zagaya jiki.
◆Yana saukaka mura da sanyi.
◆Yana kara hasken ido.
◆Yana kara sha'awa ga maza da mata.
◆Yana taimakawa yara wajen wanke kwakwalwa.
◆Masu fama da matsalolin rama zasu'iya dinga amfani dashi.
📝
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment