YADDA ZAKI'INGANTA LAFIYARKI DA TEA
SHAYIN HABBATUSSAUDA
☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕☕
★tafasasshen shayin habbatussauda
Yanataimakawa mata masu shayarwa dasuke da karancin ruwan nono
★Haka kuma yawan shansa ga zawarawa day'an mata zaitaimakamusu wajan cikowar brest dinsu
★ yana dawo da jinin haila ga matar da jinin yadena zuwa.
★Yana kawarda radadin ciwon mara
★yana magance matsalar tari
★Masu fama da matsalar numfashi ko matsananciyar mura to suyi sirace afuskarsu da tafasasshen ruwan habbatussauda
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA
08080678100
SHAYIN LEMU
🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋🍋
Shayin lemu dayane daga shayin dayasami karbuwa agurin jama'a saboda yanayin dadinsa gakuma kadan daga cikin amfaninsa:
★Idan kana fama da kiba ko kanaso karage kitse to adinga shansa da sassafe.
★Shansa tareda citta yana kawo natsuwa da lafiyar gabobi
★yanamagance matsalar majinar kirji data makogwaro.
★yana gyara fata yakawarda bakinda dake zagaye dagefen ido
★Yana ni'imta fata yahanata bushewa
★Yana zama maganin sanyi
★yanahana ciwo kumburi
★Masu mura zasu'iya amfanidash
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
SHAYIN DANYAR CITTA
🥐🥐🥐🥐🥐🥐🥐🥐🥐🥐🥐🥐🥐🥐🥐🥐🥐🥐🥐🥐🥐🥐
shanyin danyar citta yanataimakawa wajen magance matsaloli kamarhaka:
☆Ciwon gabobi
☆Yana hana amai ga masu juna biyu
☆Yana dawo da sha'awa ga way'anda basajinta.
★yana yakar cancer
★maganine na sanyi
★yana maganin ciwon suga
★yana daidaita bugawar zuciya
★yakan daidaita jikin masu qiba
★Maganine ga masu mura.
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
SHAYIN GIRFA
🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃
Kamardai kowane shayi damukai bayani shayin girfa shima nadanasa tasirin wajen magance matsaloli kamarhaka:
☆Yanataka muhimmiyar rawa sosai wajen magance ciwon suga.
☆Yana kawarda gas dake cikin jikin dan'adam
★Idan sha'awa tadami mutum anahada maganida girfa dansamun sauki.
★yana hana borin jini yana magance cancer.
★Yanahana amai
★Yana hana warin Baki
☆yana taimakawa wajen dakushe ciwon sanyi
★yana taimakawa fata wajen hanata nuna alamun tsufa
★yana hana radadin ciwon mara
★yanahana wasan al'da
★yanahana ciwon zuciya
Kunemi ingantacciyar girfa dan samun biyan bukata.
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA
08080678100
SHAYIN HULBA
🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵
★Yana taimakawa lafiyar brest
★yana hana wasan haila damasu infection keyi
★yana tsakake jiki daga guba
★yana garawa maza da mata karsashin jima'i
★Yanataimakawa brest mikewa yaciko
★yanke hanci da kirji daga dukkan majina
★masu matsalar fitar tsari yakamata sudinga shansa
★ana kuskure bakidashi dan magance virus na baki
.....
Kada y'ankasa dashekara 2 su sha
Kada maiciki tayawaita sha
Kada masu karancinjini suyawaita sha.
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA
08080678100
SHAYIDA GANYEN MARAMIYYA
🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱
☆Yana hana yawan gumi
★yana kawarda yawan damuwa
★yana kara kuzari ga maza da mata
★Yana narka kitse
★yana maganin amosanin baki
★Yana wanke kwakwalwa
★yana taimakawa mazaje sosai
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA
08080678100
SHAYIN YANSUN
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃
★Yanataimakawa masu juna wajen saukin naquda
★Yana ciko da brest
★yana magance matsalar rashin bacci.
★yana kara sha'awa
★yana magance ciwon mara
★yanadaidaita bugun zuciya
★yana magance matsalar hawanjini
★yanakarawa mata ni'ima
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA
08080678100
SHAYIN GORIBA
🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴
Dayawa muna wasa da sinadaranmu nagida bama daukarsu da muhimmanci sbd karancin masu bincike akansu
To yau gashayin goriba binciken da masana suka tabbatar cewa tana maganin matsaloli kamar haka:
★Maganice sadidan na hawanjini
★tana magance kumburin golaye
★tanahana sanko da zubargashi
★tana inganta lafiyar zuciya
★Tana bawajiki kariya daga cancer
★tana wanke kwakwalwa
★Tana karawa ma'aurata armashi
★tana karfafa qashi
★tana tsarkake jini
♤tana hana fitsarin jini
★Tana bada kariya ga hanta da huhu
★maganin basir ce
★Tana magance mura
★tana magance ciwon kafa
★Tana gyara fata
kadan kenan daga amfanin shayin garin goriba wanda masana suka tabbatar.
Atafasa garin minti talatin da lipton asha da suga ko zuma
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA
08080678100
MUGYARA JIKINMU DA SHAYI
**************
Kalmar shayi suna Tatara amma shayi kala
kalane, akwai:
- Akwai shayin masu mastalan hawan jini.
- Akwai shayin masu Deabetes.
- Akwai shayin Masu ciwon hanta Hepatitis
B.
- Akwai shayin rage tumbi, kiba da
cholesterol.
- Akwai shayin masu famada cutan basir da
yawan kasala.
- Akwai shayin karawa namiji karfin
mazakuta.
-Akwai shayin Mata masu juna biyu kamar
yadda nayi posting abaya.
- Akwai shayin tsofi ma'ana masu laulayi
saboda girma ko yawan shekaru.
- Akwai shayin sanya kuzari da nishadi ajiki.
Akwai shayin masu famada da typhoid da
malaria.
- Sannan Akwai shayin yunwa wato shine
Wanda masu shayi da breadi sukeyi akan titi
kokuma Wanda akeyi agida sai ahada da
madara asha.
Agaakiya galibin mutane wannan nakarshen
suka sani basusan da sauranba, sannan
kowanne daga cikin wannan shayi da muka
fada yanada nashi hadi namusamman
Wanda yawa yawan mutane basu saniba,
misali idan muka dauki kamar koren ganyen
shayi mai suna ( shamsu ) zai iya bada
gudummawa wajen kusan dukkan
matsalolinda muka ambata. Bari mukawo
muku wasu daga cikin hadin:
SHAYIN TYPHOID DA MALARIYA
******************†*********
Anemi garin yonsun+si'itir adafa shayin
dasu, ma'ana sune ganyen shayin kuma za'a
iya saka sugar aciki.
SHAYIN MASU HAWAN JINI
ahada garin Yonsun + si'itir + Na'ana
+Zogale adafa shayin dashi kuma za'asa
sugar.
SHAYIN RAGE TUMBI, KIBA, CHOLESTROL.
Garin Na'ana+Girfa+Sanamaki+Shammar,
za'asa sugar.
SHAYIN MATA MASU JUNA BIYU.
*********"***"***************
Si'itir+ albabnaj za'asa sugar.
SHAYIN MASU BASIR
**********************
Habba+Ruman+sanamaki. Za'asa sugar.
SHAYIN MASU HEPATITIS B
****************************
Biogenic green tea+Yonsun+si'itir+ Habba.
SHAYIN MAZA
***************
Habba+danyen citta+jirjir+lemon tsami,
za'asa sugar.
SHAYIN BUDE KWAKWALWA
****************************
Na'ana+si'itir+lubban zakar za'sa sugar.
SHAYIN TSOFFI
****************
Si'itir + Yonsun + Girfa + Na'ana+ Kanamfari
+ karfas za'asa sugar.
SHAYIN SHAIDANU
********************
Habba + Hulba + Kusdul Hindi + Garin Sidr +
Tazargade + Kuzbara + Haltit. Za'ayi ruquya
aciki sai adebi rabin karamin cokali ana
sawa a dafaffen shayi
anasha.
SHAYIN MATA
***************
Hulba+irkusus+Yonsun+Girfa. za'asa sugar.
SHAYIN MASU DEABETES
Hulba+Roman+biogenic grenn tea+zogale
za'asa sugar irin ta masu deabetes aciki.
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA
08080678100
ABUBUWANDA ZASU TAIMAKEKI KISAMI CIKI DAWURI
🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻
Kadan daga way'annan a'ashab dazasu taimakawa mace tasami ciki dawuri sune:
★MARAMIYA
yawaita shan shayin wannan ganye zaitaimakeki wajen samun ciki dagaggawa koda kuwa wata cuta ce tahanaki samun cikin
Hakika maramiya zata taimaka wajen magance matsaloli masu wuyar magani
Danhaka duk dare akulada shan shayinta.
★SHAYIN HULBA
SHAYIN YANSUN
Dukkan way'an sinadarai sunataimakawa sosai wajen daukar ciki
SHAWARWARI GAMASU NEMAN JUNA BIYU
Da farko dai ya kamata ma’aurata su san cewa akwai abubuwa da dama da kan iya shafar lafiyar zamantakewa a bangaren samun haihuwa. Wadannan abubuwa sun hada da shekarun ma’auratan da lafiyarsu da kuma ilminsu. Miji da mata, kowanne zai iya zama shi ne sanadin rashin haihuwa, ba mace kadai ba kamar yadda aka fi alakantawa a al’adance.
A bangaren shekaru, macen da ba ta wuce shekaru 25 ba ta fi saurin samun iri, fiye da wadda ta gota. Yawancinsu (kashi 90 cikin dari), cikin wata shida na aure suke samun juna biyu. Wadda ta haura 35 sai an dan sha wahala domin kwayayenta na raguwa ne daga wadannan shekaru. Shi ma namijin da ya haura shekaru hamsin, kwayayensa na kasa sosai. Amare masu son samun juna biyu da sauri, kamata ya yi da sun shiga gidan miji su fara shan kwayoyin magunguna na bitaman da folic acid domin taimakawa kwayayensu
A bangaren lafiya masu cututtukan suga ko hawan jini ko ciwon sanyi ko na damuwa, namiji ne ko mace, su san cewa su ma a lokuta da dama sukan dade kafin su samu rabo. Yawan aiki ba hutawa da taba sigari da barasa duk sukan lalata kwayayen mace da na namiji, haka ma kiba. kwayoyi ko allurar hutun haihuwa ma za su iya kawo jinkirin samun juna biyu ko da an bar shan su.
Ta bangaren ilmin zaman aure kuma dole mace ta san cewa akwai ranakun da ko mai gidanta ya kusance ta ba za a samu komi ba, akwai kuma ranakun kuma da akan yi dace. Ya kamata mace ta san cewa ranaku goma zuwa sha biyar bayan al’ada su ne ranakun da ba kwai a mararta, kuma da wuya a samu juna biyu, ranaku goma zuwa sha biyar kafin wata al’adar su ne na kyautata zaton samun rabo. Daga lokacin da mace ta saki kwai a mararta zuwa fitowarsa cikin mahaifa, da yin jinin al’ada kwana biyu ne zuwa uku kacal. A daidai wannan lokaci kuma idan mace ta auna dumin jikinta da na’urar thermometer, za ta ga ya dan yi sama kadan, idan ita mai amfani da wannan dabara ta sanin ranakun fitowar kwayayenta ce ke nan. Shi kuma kwan namiji yakan iya kwanaki hudu ko ma biyar a mahaifar mace yana jiran kwan nata. Ke nan kwanaki biyar zuwa bakwai na dab da al’ada su ne aka fi alakantawa da sa’ar samun juna biyu. Yawan tafiye-tafiyen mai gida ke nan kan sa irin wadannan ranaku su subuce.
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA
08080678100
SHAYIN ZOBO
🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷🍷
shayin zobo yanadacikin shayinda yasami karbuwa aduniya kuma masana suntabbatarda amfaninsa musamman akan matsaloli kamarhaka:
☆HAWAN JINI
☆CHOLESTROL
☆CANCER
☆KURAJEN JIKI
☆RAGE RADADIN HAILA
☆KAWARDA GAJIYA
☆NISHADI DA CIRE DAMUWA
☆YANA HANA KISHIRWA
☆YANA NARKA KITSE
☆YANABAWA JINI DAMAR ZAGAYAWA
☆YANAGANCE SANYI DA KAIKAYI
☆YANA MAGANCE ZAFIN JIKI
☆YANA KAMARDA CIWON GABOBI
☆YANA MAGANCE CIWON MAHAIFA
kada maiciki tadinga shansa.
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA
08080678100
Comments
Post a Comment