YADDA ZAKI GYARA JIKIKINKI DASHAYIN KURKUM
*AMFANIN SHAYIN KURKUM*
🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃🥃
★Inganta lafiyar fata.
★Hana lalacewar fuska musamman idan anrasa maganinda zaigyarata.
★Hana kamuwa da cancer fata(skin cancer)
★Kona kitse ajikin mutum
★Wanke guba ajikin dan adam
★Yana sa ciwo yayi saurin warkewa
★Duk wata matsala takurajen jiki za'a rabuta ita.
★Idan kina family planing kuma kinashan kurkum to zaki rayu cikin aminci batare da haduwa da matsaloliba.
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
Idan kina so kici moriyar muhimman abubuwa to yi join da group dinmu na
*MATSALOLIN MA'AURAT*
Akarkashin jagorancin
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE KANO*
Comments
Post a Comment