WANKIN CIKI DA MAHAIFA
*WANKIN CIKI TARE DA WANKE MAHAIFA*
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
Way'anda sukayi bari kokuma masu neman wanke mahaifarsu to ga hanya mafi sauki da basai anyi wankin ciki na asibiti ba.
Kunemi
➡Girfa
➡Danyar citta
➡Hulba
➡zuma
➡maramiyya
➡garin dabino
➡Kurkum
Ahadesu adinga tafasawa anasha atea kullum sau 2 tsawon kwana goma.
Zaki warke tsaf insha allahu.
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☎08080678100
Hmm kun iya ajjiye number waya a Google Amma idan mutum yadauka yakiraku kokuma yayi maku inbox a wasap bakwa tanka masa kuyita wa mutane yanga da fadin Rai Kamar kyauta Zaki bashi
ReplyDelete