TSARABA GA MATA
*TSARABA GA MATA*
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
*AMFANIN BARDAQUSH GA IYAYE MATA*
✍🏻Yana hana rikicin al'ada musamman ga mata masu shekaru.
✍🏻yana karkafafa kwayoyin halittar mata dan samun damar daukar ciki.
✍🏻yana wanke mahaifa daga matsalolinda ke hana samun juna biyu.
✍🏻yana wankin ciki ga matanda sukayi bari,
✍🏻yana hana ciwon mara ko rikicin al'da.
✍🏻yana magance matsalolin rashin sha'awa
✍🏻yana magance karancin zubar jini kokuma yawan zubar jini.
✍🏻idan kinashayarwane zakisami ruwan nono.
✍🏻yana magance matsalar ciwon suga.
✍🏻yana magance ciwon zuciya
✍🏻yana saukarda ni'ima ga way'anda ke karancinta.
Anatafashi da lipton asha safe dayamma.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
Akarkashin jagorancin
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KAN*
☎08080678100
Comments
Post a Comment