TSARABA GA MASU FAMA DA MATSALOLIN JINNU
*TSARABA GA MASU MALOLIN BOYE*
✍🏻
👆 SPIRIT SHOT رشاش العفاريت 👆👆👆👆 SPIRIT SHOT رشاش العفاريت 👆👆
AMFANIN FATATTAKAU :-
WANNAN MAGANI NA FATATTAKAU HADI NE DA AKA YI SHI DAGA ITATUWA DA TURARURRUKA MASU KARFI DA TASIRI GA DUKKAN WASU CUTUTTUKA NA RUHI DA JIKI , WANDA YAKE RAGAR-GAZA CIWON KUMA YA KAWAR DA SHI DA GAGGAWA DA KARFIN IKON ALLAH DA KUMA KUDURARSA KAMAR :-
★FIRGITA : ANA FESAWA A KIRJI DA KUMA TSAKIYAR KAI .
★CIWON KAI : ANA FESAWA A DAI-DAI WAJEN DA YAKE CIWO .
★MUGUN MAFARKI : ANA FESAWA A KAN FILO DA MAYAFI DA SHIMFIDA .
★CIWON BAYA : ANA FESAWA A WAJEN DA YAKE CIWO .
★SANDAREWAR GABOBI : ANA FESAWA A WAJEN DA YAKE CIWON .
★KAIKAYIN JIKI : ANA FESAWA A WAJEN DA YAKE KAIKAYIN .
★KAIKAYIN KURAJE : ANA FESAWA A WAJEN DA YAKE CIWON MUSAMMAN IDAN BASU FASHE BA .
★DAUREWAR AL’ADA : ANA FESAWA A MARAR DA KUMA GEFEN HAGU DA DAMA .
★RASHIN TSARIN AL’ADA : ANA FESAWA A MARAR DA KUMA GEFEN HAGU DA DAMA .
★RIKICEWAR AL’ADA : ANA FESAWA A MARAR DA KUMA GEFEN HAGU DA DAMA .
★CIWON MARA : ANA FESAWA A MARAR DA KUMA GEFEN HAGU DA DAMA .
★YAWAN DAMUWA : ANA FESAWA A KIRJI DA TSAKIYAR KAI DA DAKI .
★RASHIN BACCI : ANA FESAWA A DAKI DA MAYAFI DA SHIMFIDA .
★FARRFADIYA : ANA FESAWA A GABOBI DA JIKI DA KIRJI DA TSAKIYAR KAI .
★WASU-WASI : ANA FESAWA A GABOBI DA JIKI DA KIRJI DA TSAKIYAR KAI .
★YAWAN FUSHI : ANA FESAWA A GABOBI DA JIKI DA KIRJI DA TSAKIYAR KAI .
★CIZON KWARI : ANA FESAWA A WAJEN CIZON KO HARBI .
★HASSADA : ANA FESAWA A DAKI DA MAYAFI DA SHIMFIDA .
★KYASHI : ANA FESAWA A DAKI DA MAYAFI DA SHIMFIDA .
★MAITA : ANA FESAWA A DAKI DA MAYAFI DA SHIMFIDA DA JIKI .
★SHEIDANU : ANA FESAWA A DAKI DA JIKI DA GABOBI DA SHIMFIDA DA FILO DA KAYAN SAWA .
★YAWAN TSORO : ANA FESAWA A DAKI DA JIKI DA GABOBI DA SHIMFIDA DA FILO DA KAYAN SAWA .
★TABARBAREWAR KASUWANCI : ANA FESAWA A KAYAN KASUWANCIN DA CIKIN SHAGO KO KAMFANI .
★MATSALOLI A OFFICE : ANA FESAWA A CIKIN OFFICE DA TEBUR DA KUJERA .
★RARIYAR HANNU : ANA FESAWA A JIKI DA KAYA DA KUMA GABOBI .
★NAMIJIN DARE GA MATA : ANA FESAWA A SHIMFIDA DA KIRJI DA MARA DA CINYOYI DA KUMA GABOBIN JIKI DA KAI .
★MATAR DARE GA MAZA : ANA FESAWA A SHIMFIDA DA KIRJI DA MARA DA CINYOYI DA KUMA GABOBIN JIKI DA KAI .
★KORAR MANEMAN AURE GA ZAWARAWA KO BUDURWA : ANA FESAWA A JIKI DA KAYA DA KUMA GABOBI .
★RASHIN ZAMAN LAFIYA A GIDA KO KASUWA : ANA FESAWA A KO’INA NA CIKIN GIDA DA DAKUNA DA SORO DA KAN KUJERU DA LABULE DA FALO .
★KONA ALJANI : ANA FESAWA A KO’INA NA CIKIN GIDA DA DAKUNA DA SORO DA KAN KUJERU DA LABULE DA FALO .
★KORAR ALJANI : ANA FESAWA A KO’INA NA CIKIN GIDA DA DAKUNA DA SORO DA KAN KUJERU DA LABULE DA FALO .
★RASHIN HAIHUWA DALILIN CIWON MARA KO ALJANU : ANA FESAWA A SHIMFIDA DA KIRJI DA MARA DA CINYOYI DA KUMA GABOBIN JIKI DA KAI .
YADDA ZA’A YI AIKI DA SHI :
ZA’A FESA A WAJEN DA YAKE CIWO SAU UKU A YINI , IDAN KUMA MATSALAR ISKA CE ZA’A FESA A JIKI DA GABOBI DA KUMA LUNGUNAN GIDA DA DAKI DA FALO , DA SHIMFIDA DA FILO DA MAYAFI DA LABULE DA KUJERU , HAKANAN KUMA ZA’A DINGA FESAWA A CIKIN KAYAN SAWA KO MOTA KO OFFICE KO KASUWA , SAU UKU KULLUM , SANNAN IDAN CIWO NE A LOKACIN DA YA TASO ZA’A FESA A WAJEN CIWON , HAKANAN ZA’A DINGA FESAWA SHEIDANI IDAN ANA YIN RUQIYYA A HANCI DA FUSKA DA SAURAN GABOBI IDAN YAYI TAURIN KAI KO GARDAMA .
★★★★★★★★★★★★★★★
Zaku'iya samunsa a
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☎08080678100
Comments
Post a Comment