SHAYIN BARDAQUSH
*SHAYIN BARDAQUSH*
🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵
✍🏻Shan kofi 2 arana yanataimakawa mata wajen samun ingantacciyar ni'ima ajiki.
✍🏻yana daidaita al'adata yana hana ciwon mara.
✍🏻yana magance ciwon gabobi
✍🏻yana taimakawa wajen samun isas shen bacci.
✍🏻yana rage tsoro ko firgita da fargaba.
✍🏻yana wanke mahaifa yakawarda matsalolindake hana haihuwa.
✍🏻yana magance cancer.
✍🏻yanamagance matsalolin sanyi nayara da manya.
✍🏻yana taimakawa masu shayarwa wajen samun ruwan nono.
✍🏻yana magance zafin jiki
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
akarkashin jagorancin
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☎08080678100
Comments
Post a Comment