KURAJEN FUSKA
YADDA ZA'A MAGANCE TABO DA KURAJEN FUSKA
🙎🏼👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀👱🏻♀
Sau da yawa za a ga mace tana shirin zuwa gidan biki amma, da wayewar gari sai ta ga kuraje sun feso mata ko kuma karamin maruru saboda zafin gari. To, yaya za ta magance wadannan matsaloli da wuri kafin lokacin biki? Don haka ne a yau na kawo muku yadda za a magance wadannan matsalolin da wuri.
• Ta samu bawon lemun zaki sai ta markada shi da ruwa kadan, sannan sai ta shafa a kan kurjin da ya feso mata ko maruru.
• A samu tafarnuwa sai a dan daka ta kadan sannan a shafa a kan kurjin yin hakan na batar da tabon kurajen ko na marurun da suka fito.
• Man gyada cokali daya da ruwan lemun tsami na kare fuska daga fesowar kuraje. Don haka ana son a rika shafa wannan hadin a fuska.
• A markada gwanda tare da bawonta sai a shafa a inda kurjin yake. Wannan hadin na rage kumburin fuska.
• Ana wanke fuska da ruwan lemun tsami da tafasashshen nono don hana kurajen fuska fitowa.
• A shafa ruwan nunannen tumatiri a fuska ko a kan kurji kamar na tsawon awa daya sannan a wanke.
•Markadadden dankalin Turawa na magance maruru da kurajen fuska da kuma gishirin fuska.
•A samu ruwan rose water sai a kwaba ta da garin sandal sannan a shafa a fuska na tsawon mintuna 20 zuwa 30 sannan a wanke da ruwan dumi.
• Markadadden garin ridi da ruwa na hana kurajen fuska fitowa da kuma kurajen fata.
• A hada ganyen dalbejiya (ko dogon yaro ko neem) da garin kurkum sai a shafa a fuska. Yin hakan na korar da kurajen fuska.
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
HANYOYI GOMA DAZA'A MAGANCE RADADIN SOYAYYA
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Abinda da zai zo zukatan mutane shine ya ‘dan adam zai magance abinda bashi da iko dashi? Abin da lokacin da zai shiga zuciya baya shawara? Katsahan soyayya kan iya mamaya tayaya zaka sami kwanjin tantance ta? Soyayyar da bata bar masani ba duk da saninsa, bata bar jahili ba. Ba taga babba, bata kyale yaro ba. Duk wanda ta gitta ta gaban sa tana iya cin sa yaki.
E,nima nasan da haka, to amma bahaushe yace, “In hankali ya bata, hankali ke samo shi,kuma riga kafi yafi magani.”
Ga wasu matakai dan rage kaifin makauniyar soyayya.
1- ADDU’A
Addu’a babban makami ce ta hana fadawa kan dukkan mummunar kaddara. Bakin mu ya saba da fadin neman zabi na alkhairi wajen Ubangiji. Duk lokacin da aka hadu da abin so, a matsa da neman alkhairi a cikin haduwar.
2- TSORON ALLAH
Son gaskiya shine son da ake sa Allah cikin sa. Duk lokacin da shedan yayi galaba ido ya rufe kan so, to fa an sami matsala.
3- TARBIYYAR IYAYE
Tarbiyyar iyaye da nunawa yara illar dake tattare da damka wa zuciya yarda da amana da sakin jiki da ‘ya’ya da hira dasu dasa ido kan shige da ficen su nada tasiri kwarai kan dakushe kaifin aukawar su cikin makauniyar soyayya. Iyaye kada su yarda suyi nesa da yaran su ko zuciya koda sunyi nisa a zahiri tayi musu addu’a da basu shawara da nasiha.
4- SON GASKIYA
Masoya ya kamata su fahimci soyayyar gaskiya. Masoyin gaskiya shine kullum ke neman daya ya zama abin alfahari, ya zama nagari. Masoya su zama suna auna junan su a sikeli ta kaifin tunani, su ware kalaman gaskiya dake fitowa daga can karkashin zuciya da kalaman da iyakar su baki. Da dama masoya sun fada tarko a dalilin kalamai na yaudara.
5- BIN IYAYE
Bjjire wa iyaye ba hanya ce ta nuna soyayya ba. Masoyin kwarai shine wanda zai taimaka wa masoyin sa wajen biyayyar iyaye da neman albarkar su.
6- KAUCEWA SHA’AWA
Makauniyar soyayya ke haifar da sha’awa wanda in ba an kai zuciya nesa ba sai an kusanci juna bata karko. Son da zai kai ga sabo batacce ne.Qalilin acikin irin wannan son ne ke kai banten sa, shima sai da kyar auren ke karko da daraja.
7- RAGE SHAKUWA
Shakuwa ga masoya, musamman soyayyar da zs’a dau lokaci kafin aure, matsala ce. A baya saurayi kan je zance wajen budurwa duk sati ne koma sati biyu,. A tsawon wannan lokacin da basu tare kowa zuciyar sa tassmi sirki da wani abu na daban. Sabanin yanxu da kullum in da hali sai an hadu kuma in an rabu ba shikenan ba, za’ayi waya, za’ayi chatting da video call, da sauran su. Wadannan duk na kara shakuwa da ta mayar da soyayya makauniya.
8- RAGE KAIFIN SOYAYYA
Abubuwa da dama kan rura wutar soyayya a zuciya ; ya danganta daga wannan mutumin zuwa wancan. Wani wata waka ce daya ji ta tsimin sa na soyayya zai motsa, wani wasu kalamai ne dasu ke rubuce yake karantawa, wani yin kiyamullaili da makauniyar soyayya sai a kiyaye sai lokaci zuwa lokaci.
9- BINCIKE
Duk soyayyar daza a kulla ta ba bincike, da matsala. A dalilin bincike za’a gano illar daza ayi wa soyayya birki tun kafin shakuwa. Sau da dama za’ayi soyayya ta gani a fada amma da anyi aure ba inda abin ke zuwa, sai a rabu sakamakon rashin bincike ne a lokacin. Shi kuwa aure zaman gaskiya ne, makauniyar soyayya batada tasiri ko tayi tasirin boye halin da ba’a so in zama yayi dole sai an fahimta.
10- LITTAFAI DA FINA FINAI
Littattafan soyayya da fina finan da ake kallo, musamman na indiya da kuma namu na hausa, sunyi tasiri kwarai gun dora matasa kan wani bigirevna rashin tabbas. Abinda babu shi sun kirkiro shi, al’umma ta amsa. Wasu abubuwan sun kauce wa al’adar addinin mu da dabi’un mu, bin su kuma ba alkhairi bane. Kwaikwayon salon soyayyar ya jefa masoya a makauniyar soyayya.
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
HANYOYIN RAGE KIBA
------------------------------------------------------- 🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
SHAN ZUMA DOMIN RAGE KIBA
********************************
Zuma na taimakawa wajen taso da sinadaran da suke sanya kiba, wadanda ke kwance a cikin jiki, tana fito da su ne don su bi jiki a lokacin da a ke aikin karfi, raguwarsu a jiki zai sanya kiba ta rage.
A lokacin da za a sha zumar ya kamata a gauraya zumar da ruwan zafi, sannan ana so idan har za a sha zumar, to a sha da sanyin safiya, idan an tashi sallar asuba ko kuma lokacin da aka farka daga barci.
Kuma idan aka gauraya zuma da ruwan zafi da kuma lemon tsami, sannan aka sha za su taimaka wajen rage kiba da kuma nauyin Jiki.
CIN AYABA DOMIN RAGE KIBA.
*******************************
Cin Ayaba guda 3 duk safiya kanfin Mutum yaci abinci haka ma da dare in za'a kwanta na matuqar rage kiba a wata daya zaka ga cenji a jikinka.
HADA KANKANA DA CITTA DOMIN RAGE KIBA
********************************************
A samu kwallon kankana kamar guda biyu haka sai a markade su su zama ruwa a zuba garin citta, sai a dan sa ruwa sai a markada har sai yayi laushi Sai a ringa sha in rana ta yi zafi.
ABIN LURA ANAN
--------------------------
Yana da kyau a kula cewa kiba bata raguwa sai an rage cin abinci mai maiko sannan duk aka ci abincin rana kada a zauna a dan samu ayi wani aiki kona 15 mint ne. DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
🍻KULA DA LAFIYARKI LOKACINDA KIKE AL'ADA🍻 **************************** wajibine ga duky'ar datasankanta totakulada kafiyarjikinta yayinda take al'ada domin akwai al'amura dadama dazasu faruwa ataredake yayinda kike al'ada kuma rashin kuladakanki zai'iyahaddasamiki matsala saboda mafiyawan mata sunakamuwa da rashin haihuwa ko zubar gashi tahanyar al'ada danhaka ga kadan daga cikin abubuwanda akeso macenda take al'ada takiyaye: 1* Duk matarda take al'ada taguji daukar kaya masu nauyi. 2*Duk matardatake al'ada taguji tafiy batakalmi kokuma zama akasa aguri mesanyi. 3*Duk matardatake al'ada taguji shan abubuwamasu sanyi kamar ICE CREAM. 4*takaucewa na'o'in itatuwa dasuke da tsami 5*taguji shan lemuka masu Gass. 6*Taguji wanke gabanta da normal soap lallai asami medicated. 5*kikula da tsaftace bakinki sosai asadda kike al'ada sbd bakinki alokacin yafi lalacewa tareda bushewa. 6*kilizimci wanka daruwan dumi asanda kiketal'ada dakuma daf da lokacinda kikasan al'adarki takusa zuwa.yinhaka zaikawarmiki da radadin haila. 7*mafiyawan likitocin musulunci sunakarfafawa masu hailai sukula dashan abubuwa masu dumi kokuma adinga shan shayi da QIRFA .YANSUN .KAMMUN.NA'A'NA musamman aranaku uku dafara al'ada wannan hadin yana magance ciwon ciki da ciwon baya. 8*aguji shan abubuwanda suke dauke da suga sosai. 9*lallai akula da amfani da almiski abayangama al'ada 10* Duk me al'ada taguji rike fitsari yinhaka zaijawomata illa. kadan kenan daga abubuwanda yakamata mai al'ada takiyaye daga cibiyar bincike ta BIRNINMAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO ..08080678100
INGANTACCEN HADIN AMARE 💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼Ina amare dasuke daf dashiga gdajensu? ina uwar gda dakeson bawa me gda mamaki? ina wacce ni'imarta tadauke?uhm to munyomuku odar ingantaccen sinadarinda y'an sudan kecewa تهنئة Tahni'a sinadarine me dadi a baki mesaurin aiki ajiki yakawo ni'ima yadawoda sha'awa maza kuma yakaramusu kuzari da ruwan maniyyi mata da maza kowa zai'iya shan way'annan sinadarai da basuda illa anhadasu da ingantattun kayan islama uhm uwar gda ko amaryar da takusa aure kujarraba kusha mamaki
****************************
Ina y'an mata da amare da uwar gda to ga ingantaccen sinadari don gyaran brest maganine dabashida illa saima dada kyawun fata yaciko brest dinki wannan sinadari munsamasa suna TAUSI'USSADAR haka kuma munada ingantacccen maganin ni'ima cikin sauki yana kara ni'ima sosai yasanya jindadi danishadi tsakanin ma'aurata uwargda da amarya kunemeshi zaihanamuku jin zafi wajan mu'amala kuma yana kashe matsalolin gaba sunan wannan sinadari NI'IMATUZZAUJAINI
Munada ingantattun magungunan sanyi dasauran matsalolin mata
Muntanadi duk wasu sinadarai da kayan gyara marasa illa ga rayuwarku akwai kaya iri iri musamman matsalolin ku dasuka shafi matsalar al'ada da ciwonmara akwai kuma ingantattun tiraruka na humra domin kamshin jiki

Comments
Post a Comment