DALILANDAKE JAWO BUDEWAR GABA
DALILAN DA KE JAWO BUDEWAR GABA
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
Hakika budewar gaba na haddasa rashin dorewar soyayya da kauna tare da shaukin juna atsakanin ma'aurata,mai gida bazaiyi daukin uwar gida ba itakuma sam og bazai gamsarda ita ba sai matsalolin nisantar juna su biyo baya.
Akwai budewar gaba dake da wahalar magance wa idan ba'a sami masanin ilimin al'amarinba.
GA KADAN DAGA IRIN MATSALOLIN DA KE JAWO MATSANANCIN BUDEWAR GABA
★Yawan amfanida kwayoyin hana daukar ciki.
★Yawan amfani da yatsu wajen biyawa kanki bukata .
★Yawan shekaru nahaifarda irin wannan matsalar.
★Daukewar al'ada tsawon lokaci sbd wasu matsaloli
★Yawan jima'i akai akai batare da kulada gyaran jiki ba.
★Rashin jindadin sex alamune wasu lokuta na tsananin budewar gaba.
Comments
Post a Comment