DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GRNDUP
HANYOYIN RABUWA DA RADADIN CIWON HAKORI
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
★Asami hiltit akwaba daruwan lemun tsami agogawa hakorin zaidena atake insha allah.
★Anakuma iya tauna ganyen JAWWAFA shima atake yake dauke zugin ciwon hakori.
★Anakuma hada man kanumfari da manzaitun agogawa hakoran.
MUHADAU AKARO NA GABA
DAGA BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO
☎08080678100
ZAITUL MARAMIYA(SAGE OIL)
★Yana magance amosanin kai komai tsananinsa.
★Yana tsawaita gashi yahana karyewarsa .
★Namiji zaishafa agabansa awa daya kafin kusantar iyali dan magance saurin release.
★Anashafa lips danhanasu bushewa
★yana kashe kurajen fuska yafitar da black sprt ashafa inza'akwanta awanke dasafe.
★Shafashi ajiki yanahana bushewar fata.
★Yanahana bayyanar furfura.
★yana gyara baki dahasken hakora
★yana magance matsalar rashin daukarciki daga mata.
★Yana wanke mahaifa sosai.
★Yana karawa mata ni'ima sosai
★matarda jinjiri ke mutuwa acikinta sbd zafin mahaifa to zaikawarmata damatsalar.
DAGA BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO
☎08080678100
TSARABA GA MASU FAMA DA ALJANIN SOYAYYA
.........................,.,.............................
-1-: ahada farin miski da bakin miski da jan miski aguri daya aduk sadda za'a kwanta ashafa aguraren al'aura da sauran gurare muhimmai
Kuma asaka tiraren miski akayan bacci
-2 anisanci kwanciya tsirara kokuma dakayanda zasu'iya gayyato shaidanu
-3 aduk sadda za'a canza kaya akaranta wannan addu'ar daniyyar ubangji yatsaremaka tsiraicinka yaboyeka daga iblis
ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺬﻱ ﻻ ﺍﻟﻪ ﺇﻻ ﻫﻮ
-4 akula da zikiran safe dayamma.
5-anisanci sabawa mahalicci
-6 Kada yakwanta shikadai adaki
daga
BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO
☎08080678100
Comments
Post a Comment