ABUBUWANDA KE HANA DAUKARCIKI
ABUBUWAN DA SUKE HANA DAUKAN CIKI
(1) idan al aurar namiji yacika kankanta wani lokacin yanahana samun ciki.
(2) idan yanayin al,aurar namiji yacanza ta yadda maniyi bayafutowa sai dakyar yanahana samun ciki.
(3)damuwa mai tsanani ko rashin kxanciyar hankali ga mace yana hanata samun ciki
(4)idan mace tana yawan yin kaho yana hanata daukan ciki.
(5) idan akarasa dalilin rashin samun ciki sai ashuka dawa ko GER0 sai a umarci mace tarika yin fitsari akan wannan shuka idan shukar tafito to zata iya samun haihuwa inkuma batafitoba to sai addu,a. (wallahu a,alam)
(6) asamu kofi azuba ruwa acikinsa sannan azuba maniyin namiji acikin ruwan idan maniyin yataso saman ruwan to maniyin ba mai haihuwa bane sai anemi magani. wallahu a,alam
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
MIJIN DA BA'A MANTAWA DA SHI HAR
ABADA. ✍✍✍✍✍✍✍✍✍
1- Namiji wanda yasan kimar mace, da
darajar ta.
2- Namijin da yake yabon mace da ririta ta da
daukar ta da MUHIMMANCI.
3- Namiji mai rikon amana wanda baya
juyawa matar sa baya komi tsawon shekarun
da suka dauka da ita.
4- Namijin da yake bawa mace cikakken
lokaci domin sauraron ta da jin ra'ayin ta.
5- Namiji mai kyauta.
6- Namijin da yake bawa mace hakuri kuma
ya lallashe ta idan ya bata mata rai ko ta
shiga wata damuwa.
7- Namijin da ya tseratar da mace daga wani
Hadarin da ta fuskanta a rayuwar ta.
8- Namijin da mace tasan zai iya mutuwa
saboda ita.
9- Namiji mai fara'a da Murmushi.
10- Namiji mai tsafta da kwalliya da lafiyar jiki
Musamman wajen biyan bukatar Iyali.
INGANTACCEN HADIN AMARE 💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼💁🏼Ina amare dasuke daf dashiga gdajensu? ina uwar gda dakeson bawa me gda mamaki? ina wacce ni'imarta tadauke?uhm to munyomuku odar ingantaccen sinadarinda y'an sudan kecewa تهنئة Tahni'a sinadarine me dadi a baki mesaurin aiki ajiki yakawo ni'ima yadawoda sha'awa maza kuma yakaramusu kuzari da ruwan maniyyi mata da maza kowa zai'iya shan way'annan sinadarai da basuda illa anhadasu da ingantattun kayan islama uhm uwar gda ko amaryar da takusa aure kujarraba kusha mamaki
****************************
Ina y'an mata da amare da uwar gda to ga ingantaccen sinadari don gyaran brest maganine dabashida illa saima dada kyawun fata yaciko brest dinki wannan sinadari munsamasa suna TAUSI'USSADAR haka kuma munada ingantacccen maganin ni'ima cikin sauki yana kara ni'ima sosai yasanya jindadi danishadi tsakanin ma'aurata uwargda da amarya kunemeshi zaihanamuku jin zafi wajan mu'amala kuma yana kashe matsalolin gaba sunan wannan sinadari NI'IMATUZZAUJAINI
Munada ingantattun magungunan sanyi dasauran matsalolin mata
Muntanadi duk wasu sinadarai da kayan gyara marasa illa ga rayuwarku akwai kaya iri iri musamman matsalolin ku dasuka shafi matsalar al'ada da ciwonmara akwai kuma ingantattun tiraruka na humra domin kamshin jiki
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
Comments
Post a Comment