Posts

Featured post

YADDA ZAKAGANE ANAIMAKA ASIRI

Image
 *KARATU NAMUSAMMAN AKAN MATSALOLIN SIHIRI*  1* ana barbada garin magani ahanyarda zakawuce dan a mallakeka ko ahaukataka ko alalata rayuwarka ko atsayarda harkokinka ko  asakarmaka cuta ajikinka  Tayaya xakagane katsallaka irin wannan asiri ko sihiri? Akwai alamu biyu manya bazakarabuda rashn lfy akai akai b haka gabobin jikinka bazasu rabuda ciwo b duk maganinda zakasha b  2* sihirin da'ake binnewa Mafiyawan way'anda akayiwa irin wannan asirin sukantsinci kansu a yawan mafarkin mutuwa ko mafarkin qabari gawa 3* akanyi asiri asaka a abinci ko a abinsha abaka wanda galibin masu yinsa dan mallakane  amma kuma akanyishi daniyyar cutarwa gawasu,masu famada wannan cikinsu xaidinga ciwo ko yawan tashn xucia ko yawan mafarkin ci ko sha  4*akanyiwa mutum asiri amakaleshi asaman bishiya to irin wannan zakayawai mafarki da wanda yayimika aikin ko way'anda aka biya suje suyi abin  5* idankuma asirinda akayimaka a ruwa akajefa kamar kogi ko rijiya to xakayaw...

HANYOYIN DA'ALJANU KESHIGA JIKIN DAN'ADAM

Image
*DALILAN DAKEJAWO ALJANI YASHIGA JIKIN DAN'ADAM* **************************** 📗Zubar da ruwan zafi aguraren da'ajanu ke zama kamar bandaki da magunar ruwa(Rariyar gda) 📗Yinkara ko daga sauti sosai cikin dare. 📗Dukan dabba kamar mage kare jaki cikin dare. 📗yin kara agurinda bajama'a agurin ko gdan da bakowa musamman cikin dare 📗aljani na'iyashiga jikinka asanadin gado daga uwa ko uba ko kaka. 📗aljani nashiga jikin mutum yayinda akayi asiri akaturoshi zuwa gareka 📗kauna ko soyayya ko kiyayya takan jawo aljani shga jikinka 📗Hakan hasadar jama'a ko idon jama'a yayi yawa akanka yakan iyazama silar shigar iska jikinka 📗Yawan yin abubuwa da jinnu keso kamar yawan sauraron kida/zama da tsiraici/wasada salla/nisantar alqur'ani. 📗Yin fitsari arami ko kunna wuta arami ko fitsari agurinda kananan kwari suke kamar tururuwa shazumami dasauransu 📗yawan kashe maciji agda batare da anhadashi dagirman allah yafita b, 📗Dirowa daga sama batare da ambaton allah b. 📗...

IDAN KANASO UBANGIJI YANUNAMAKA MAQIYANKA AMAFARKI

Image
DAN GANIN MASU YIMAKA SIHIRI KO MAQIYANKA AMAFARKI **************************** Akwai hanyoyi dadama da ake amfani dasu dan ubangiji yanunamaka masu nemanka da sharri, zamu kawo masu sauki kamarhaka: 📚Ana neman farar takarda marar layi arubutamata ayatul kursy kafa 1 sai anemi karan rama sai ahada takardar da karan ramar ashafamusu tirare maisuna kamfani inza'akwanta bacci atirara jiki dasu baki daya,to idan kakwanta zakayi mafarki da maqiyanka. 📚Haka kuma hanya ta biyu ananeman wata ciyawa maisuna Kafi malam ayi garinta azubamata manshanu kadan inza'akwanta atirara jiki zakaga makiyanka  amma inbabu sihiri ajikinka lfy kalau zaka tashi,anayin wannan tiraren sati daya. 📚Hanya ta'uku ananeman garin garafuni sai anemi kitsen bakar akuya ahadasu adinga tirara jiki dashi inza'akwanta idan kanyi to zatakai ga har akunnenka zakaji anaradamaka wane maqiyinka ne kuma amafarki zakadinga ganinsu. Munahada magunguna daban daban dasuka shafi matsalolin al'ummma muna'aika...

TSARAAR MA'AURATA

Image
*ABUBUWANDA KE MOTSA SHA'AWA* ****************************** 📚Yawan ruwan maniyyi. 📚Zama akusada wanda kake ko tinaninsa arai. 📚cin abubuwa masu kara sha'awa 📚Shafar juna ga ma'aurata. *************************** *JIMA'I YAKANYI DADI IDAN* *************************** 📚ma'aurata sunacikin koshin lfy 📚Idan ma'aurata nacikin farinciki dajuna 📚Idan jikinsu nadauke da sinadari naqamshi maidadi da kwantarda hankali. 📚Idan ma'aurata suka fara gabatarda hira ta so da kauna zolaya da barkwanci tsokana da nuna kauna tahakika.

DALILAN DA KEHANAWA MAZA KUZARI

Image
WASU DALILAI DAKEHANA MAZA GAMSARDA IYALI. ******************************* 1*DAN BAKA ************* Wannan matsala ce dake yawan faruwa ayau ,mazaje masu mata fiye da daya suke fuskantar wannan matsala da'akecewa danbaka wato zakaga namiji idan yanadakin daya matar zaiji sha'awa kuma zai'iya biyamata da bukatar ta amma dayakoma daya dakin to bashida marabi da lagwani,sam bazai'iya biyawa daya matarda bukatarta b. Abinda za'a lura anan matukarda ita wacce baya'iya kusanta macece mai gyara kanta kuma mai da'a da biyayya ga tsafta kuma mijin nakaunarta to akwai alamar anyiwa mijin abinda bazai'iya kusantarta b. 2*YAWAN QIBA ********************************* Mazaje masu yawan qiba dadama sunafamada matsalar rashn iya gamsarda iyali. 3* ISTIMNA'I ****************** Mazkenda sukadade suna biyawa kansu bukata yayin sha'awa tofa sune asahun farko farko wajen kasa iya biyawa iyalansu bukata rashn kuzari saurin inzali wani lokacin ma maniyinsu baya'iya...

AMFANIN TIRAREN SANDAL

Image
TIRAREN SANDAL ************************** Dayane daga tirarukandasuka shara musamman agurin masana anyi rubuce rubuce dadama akan wannan tirare kuma masana sunjarraba amfani dashi a'abubuwa dadama kuma anga irin tasirinda ubangiji yasaka acikin wannan tsiro, Anahada naruwansa da itacen adinga tirare dashi dansamun budi datara jama'a kuma yakantaimaka wajen magance matsaloli jifa hasada da miyagun mutane,masu guraren sana'a zasu iyadinga tirare dashi aguraren sana'arsu dan samun budi da alkhairai ,anakuma zuba naruwansa aruwan wanka mai zafi dan neman daukaka karia daga sharrin makiya idan kalizimci wankadashi yakama jikinka zakaga abubuwa na al'ajabi wajen tara jama'a kwarjini da kariyar ubngji. Hakika ire irensa sunadayawa tiraruka na'itace da ubngiji yasanyamusu albarka wajen karya sihiri samun karbuwa awajen jama'a magance matsalolin jifa rariyar hannu  lalacewar al'amura rashn natsuwa yawan cutuka dasauran matsaloli. Dayardar ubngji sannu ahankal...

AMFANIN GAUTAN KAJI

Image
*AMFANIN GAUTAN KAJI* ************************** Wannan tsiron damuke ganinsa availble akauyukan mu,tasirinsa ga lafiya bakadan bane,kasashe dunia na'amfanidash dan magance matsaloli dadama,turawa nakiransa dasuna PYASALIS larabarawa kuma nakiransa da  الحرنكش mukuma hausa munakiransa da GAUTAN KAJI. Al'ummomin dadama adunia sungano cewa wannan tsiro na magance matsaloli kamarhaka: 🥦Ciwon hakori atafasa dajarkanwa akuskure baki. 🥦Matsalar rashin gani ayi garinsa adingasha a nono 🥦Hawanjini 🥦Ciwon gabobi 🥦ciwon suga 🥦Rage kitse asha a tea 🥦kawarda kumburi 🥦cutukan zucia 🥦hana kamuwa da ciwon hanta da koda 🥦kara kuzari ga maza 🥦kara jini 🥦ahada garin sa da man kitso danhana zubewargashi da karawa gashi yawa 🥦karawa garkuwarjiki karfi. Wannan cibiya tamu na bada magungunanda sukashafi jiki dakuma ruhi. ☎️08080678100